Martanin Yamen Ga Saudiyya
-
Saudiyya Ta Ji Uwar Bari Ta Mika Hannun Sulhu; Yemen Ta Dage Kan Sharuɗɗanta
Saudi Arabiya bayan gazawa wajen yin matsin lamba ga sojin Yemen da kin amincewar Amurka ga shiga tsakani kai tsaye, ta sake komawa hanyar tattaunawa. Saudiyya Ta Sake Komawa bin Mashigar Hormuz Bayan Watanni Na Ƙoƙarin Canza Hanyar Fitar da Mai da Kewaye Mashigar Hormuz, Ta Tilastanta Sake Amfani da Wannan Mashigar Ruwa.
-
Yemen: Al'ummar Duniya Su Ɗauki Mataki Akan Laifukan Saudiyya
Ma'aikatar Harkokin Waje ta Yemen, dangane da laifuffukan Saudiyya, ta roƙi al'ummar duniya da su ɗauki nauyin da ya rataya a wuyansu game da waɗannan matakan.
-
Saudiyya Ta Kai Hari Kan Masallatai Da Cibiyoyin Mafaka Sama Da 2,000 A Yamen
Ansarullah: Rayukan Yemeniyawa Sadaukarwa Ne Ga Makka Da Wurare Masu Tsarki
Shugaban Ansarullah ta Yemen ya yi watsi da iƙirarin da aka gabatar game da kai hari kan Makka Mai Girma daga Yemen kuma ya kira shi a matsayin ƙarya babba da ƙiren ƙarya bayyananniya don gyara matsayin ƙasa da ƙasa da jawo wasu su shiga cikin daukar matakai kan Yemen.
-
Saudiyya Ta Roƙi Pakistan Da Ta Tuntuɓi Tehran Don Ta Hana Anasarullah Kai Hari Kan Wuraren Tattalin Arzikinta.
Yemen Tayi Gargaɗin Game Da Faɗaɗa Wuraren Martaninta
Bisa ga wannan batu, faɗaɗa faɗin tsoma baki ko kawo dauki ta waje zai kjai ga faɗaɗa fagagen maida martani. Musamman da yake Yemen ta yi gargaɗin cewa za ta shigar da ƙasashen da ke shiga cikin hadin gwiwa da tallafin soji ga Saudiyya cikin lissafin wadanda zataa fuskantar juna na teku. Wannan al'amari na iya haɗawa da matakan hana wucewar jiragen ruwa ta mashigar Babal-Mandab.
-
Haɗin Gwiwa Tsakanin Riyadh Da Tel Aviv A Bangaren Nau’rorin Kariya
Yemen: Isra’ila Na Kokarin Ƙarfafa Na’urorin Tsaron Saman Saudiyya
A yayin da Saudiyya ke fuskantar ƙaruwar matsin lamba na tsaro da soji sakamakon abubuwan da ke faruwa a Yemen, rahotanni suna nuni da faɗaɗa haɗin gwiwar bayanai da kariya na wannan ƙasar da gwamnatin Sahayoniya.
-
Yemen: Ta Harin Makamai Masu Linzami Da Jiragen Mara Matuƙa Kan Aramco Da Khamis Mushait
Sojojin Yemen sun ba da labarin gudanar da ayyukan soji biyu kan wuraren kamfanin Aramco a Yanbu da sansanin sojin sama na Khamis Mushait a Saudi Arabiya kuma sun bayyana cewa a waɗannan hare-haren sun yi amfani da makamai masu linzami na ballistic da jiragen marasa matuƙa.
-
Yamen: Sojojin Kasar Sun Kakkabo Jirgin Yakin Saudiyya F-15SA Mai Kimar Dala Miliyan 110
Yemen ta wallafa hotunan harbo da lalata jirgin yaƙi F-15 da wani jirgi maras matuƙi na Wing Loong 2 na Saudiyawa
-
Yemen: Ta Kai Hari Kan Ababen More Rayuwa Da Sansanin Sojin Sama Na King Khalid Na Saudiyya
Mai magana da yawun sojojin Yemen a yau Litinin ya bayyana cewa sun kai hari kan wurare da ababen more rayuwa na soji na sansanin sojin sama na King Khalid a Saudi Arabiya.
-
Yemen Ta Ninka Lokacin Tafiyar Jiragen Ruwan Saudiyya Sau 9
Killaccewar da dakarun Yamrn su kai ga hana wucewar jiragen ruwan Saudiyya ya tilastawa jiragen canj hanya da bin hanya mafi tsayi tare da zagaye
-
Yemen Ta Kai Manyan Hare-Hare A Muhimman Wurare A Ƙasar Saudiyya
Sojojin Yemen, ta hanyar aiwatar da ayyukan soji masu yawa da daidaito, sun kai hari ga cibiyoyin kamfanin Aramco a garuruwan Abha, Najran, Jizan, da yankin tattalin arziki, da kuma sansanin sojan sama na Khamis Mushait, da makamai masu linzami na ballistic da jirage marasa matuki da dama, kuma sun jaddada cewa duk wani cin zarafi ga Yemen zai fuskanci martani mai tsanani da ƙarfi.
-
Yemen A Karo Na 4 A Hare-Haren Ta Lalata Motoci Masu Sulke Da Kashe Kwamandojin Saudiyya
Kafofin watsa labarai na hukuma na sojojin Yemen sun fitar da hotuna na aikin soji da makamai masu linzami a kan taron manyan kwamandojin sojojin Saudiyya a gabar yammacin kasar. An aiwatar da wannan aiki da makami mai linzami na ballistic na cikin gida, kuma ya kashe dukkan mutanen da ke cikin motoci uku masu sulke da suka halarci wannan taro.
-
Dakarun Saudiya Da Dama Ne Suka Mutu Tare Da Jikkata A Hare-Haren Yamen
Yamen Na Ci Gaba Da Lallasa Dakarun Saudiyya Da Uae A Farkon Yaƙin Cikin Gida Bayan Shekaru 5
A yayin da, sojojin da ke ƙarƙashin tallafin UAE tare da sojojin da ke ƙarƙashin tallafin Saudiya sun fara wani babban hari zuwa tashar jiragen ruwa ta Al-Hudaydah, tashar jiragen ruwa mafi muhimmanci a ƙarƙashin ikon Ansarullah a Yemen, kuma cikakken farmaki na ƙasa ya faruwa ba tare da jinkirtawa ba.
-
Yemen Ta Kai Hari Akan Sansanin Sojin Saudiya A "Sahn Al-Jinn" A Marib
Sojojin Yemen sun kai hari kan tarin sojojin Saudiya a sansanin "Sahn Al-Jinn" da makamai masu linzami da jirage marasa matuki, kuma sun tabbatar da ci gaba da kafa daidaiton kan kara da na ice wato: "killacewa da killacewa tsanantawa da tsanantawa."
-
Sojojin Yemen Sun Kai Hari A Kan Jirgin Ruwan Dakon Man Fetur Na Saudiyya Da Tilasta Shi Ja Da Baya
Sojojin Yemen sun sanar da aiwatar da wani aikin soji wanda ya kai hari a kan jirgin ruwan dakon man fetur na Saudiyya "NCC GHAZAL," suna tabbatar da cewa, jirgin ya keta dokar hana zirga-zirgar ruwa da aka sanya wa Saudiyya, kuma ya ƙi amsa kiran gargadi.
-
Ansarullah: Sojojin Yemen Sun Ƙara Ƙarfin Makamai Masu Linzami Na Musamman
Wani babban jami'in Ansarullah a Sana'a ya ce sojojin sun ƙara ƙarfin makamai masu linzami na musamman a kwanan nan ga makamansu waɗanda Yemen kaɗai ke da su.
-
Ansarallah: Yanzu Ba Lokaci Ne Na Maganar Sulhu Da Saudiyya Ba
Yamen: Ta Gudanar Da Babban Hari Na Biyu Mai Girma Na A Kan Aramco Bayan Shekaru 7
Kamfanin Aramco, babban kamfanin man fetur na duniya kuma ginshiƙin tattalin arzikin Saudiyya, a yau an kai masa hari a ayyuka guda biyu na sojojin Yemen a lokaci guda. An bayyana manufofin waɗannan hare-haren a matsayin matatar Jizan da cibiyoyin man fetur na Yanbu.
-
Sojojin Yemen Sun Sanar Hare-Hare Na Musamman Guda Biyu A Kan Cibiyoyin Aramco A Jizan Da Yanbu
Sojojin Yemen, tare da fitar da wata sanarwa, sun sanar da cewa, a martani ga hare-haren baya-bayan nan na Saudiyya a kan Al-Hudaydah da tsibirin Kamaran, da ci gaba da killacewar Yemen, sun gudanar da ayyuka biyu na soji a kan cibiyoyin Aramco a Jizan da Yanbu.
-
Ansarallah:Ku Manta Da Girman Hare-Haren Baya Yanayin A Wannan Karon Ya Bambanta Gaba Ɗaya.
Yeman: Ta Kai Munanan Hare-Hare A Sassan Biranen Saudiyya + Bidiyoyi
Wasu Majiyoyi Sun Ba Da Labarin Fara Harin Makamai Masu Linzami Da Jiragen Marasa Matuki Na Yemen A Kan Saudiyya Inda Aka Jiyo Manya-Manyan Tashin Bama-Bamai Da Tashin Gobara A Sassa Biranen Saudiyya
-
Jiragen Ruwa 9 Sun Gaza Wucewa Ta Babul-Mandeb Bayan Killacewar Tashoshin Jiragen Saudiyya
Kafofin yada labarai na yamma sun ba da rahoton cewa, bayan sanar da killacewar Saudiyya, aƙalla jiragen ruwa 9 sun ƙi wucewa ta mashigar Babal-Mandeb.
-
Yahya Saree: Za Mu Mayar Da Martani A Cibiyar Ƙasar Saudiyya
Yeman Ta Kai Hari Kan Jiragen Ruwan Dakon Mai Na Saudiyya
Sojojin Yemen sun sanar da cewa, a wani aikin soji, sun kai hari a kan jiragen ruwan dakon mai na Saudiyya guda biyu a Bahar Maliya.
-
Sojojin Yemen Sun Sanar Da Killacewar Ruwa A Kan Saudiyya Ba Shiga Ba Fita
Yamen Ta Hana Shige Da Ficen Jiragen Ruwan Saudiyya A Tekun Bahri Maliya
Sojojin Yemen, tare da fitar da wata sanarwa, sun sanar da sanya dokar hana zirga-zirgar ruwa ga Saudiyya, kuma sun bayyana cewa an yanke wannan shawara ne bisa ga ma'aunin "killacewa a kan killacewa," kuma an fara aiwatar da ita tun daga lokacin da aka fitar da sanarwa.
-
Yamen: Za Mu Ɗauki Duk Wata Killacewar A Matsayin Yaƙi.
Yemen: Muzahar Miliyoyin Al’umma Sun Yiwa Sayyid Houthi Mubaya’a Kan Ɗaukar Dukkan Yanke Wani Qudiri Don Kare Ƙasar
An gudanar da muzaha maai tarin yawa a Sana'a da larduna da dama na Yemen, waɗanda suke nuna goyon bayansu ga shugaban Dakarun Ansarullah, Sayyid Abdul-Malik Al-Houthi, da fawwala masa ikon kare ƙasar da kuma ɗaukar killacewa a matsayin yaƙi.
-
Bidiyon Yadda Yemen Ta Kai Hari Filin Jirgin Saman Abha A Martani Ga Ta'addancin Saudiyya A Filin Jirgin Saman Sana'a
Bidiyon Yadda Yemen Ta Kai Hari Filin Jirgin Saman Abha A Martani Ga Ta'addancin Saudiyya A Filin Jirgin Saman Sana'a
-
Yemen: Ta Kai Hari Filin Jirgin Saman Abha A Martani Ga Ta'addancin Saudiyya A Filin Jirgin Saman Sana'a
Sojojin Yemen a cikin wata sanarwa da suka fitar da yammacin Litinin sun sanar da aiwatar da wani aikin soji wanda ya kai hari a kan filin jirgin sama na kasa da kasa na Abha, a matsayin martani ga ta'addancin Saudiyya wanda ya kai hari a kan filin jirgin sama na Sana'a.