Yan’ uwa Dalibai Almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky (H) dake karatu a Jami’oi daban - daban ne a Tehran Iran ne suka fito suma domin nuna goyon bayansu ga Falasdinawa. A kasa hotunan yadda Muzaharan ne ta gudana ne.
A safiyar yau juma'a ne aka fara gudanar da tattakin ranar Qudus ta duniya da taken "Muna Kan Alkawarinmu Ya Qudus" a birnin Tehran da ma sauran biranen Iran.