Wani jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya ce sama da mutane 100 da suka hada da yara 20 ne aka kashe a wani hari da aka kai kan sansanonin 'yan gudun hijira a yankin Darfur na kasar Sudan.
Mun yaba da matakin jajircewa da kungiyar Tarayyar Afirka ta dauka na korar jakadan Isra'ila daga taron da aka yi a babban birnin Habasha kan kisan kiyashin da aka yi a kasar Rwanda.