Iran Ta Kaddamar Da Taragogin Jiragen Kasa 319 Kiran Cikin Gida
Ministan raya kasa da tituna na kasar Iran tare da halattar manya-manyan jami’an gwamnati da kuma shuwagabannin kamfani masu zaman kansu da dama ya kaddamar taragonin jiragen kasa 319 ga hukumar jiragen kasa ta kasa.