Rahoto Cikin Hotuna Na | Zanga-zangar a birnin Paris ta yin Allah wadai da Ta’addancin gwamnatin sahyoniyawa A Gaza
An yi Zanga-zangar a biranen Spain 80 na yin Allah wadai da kisan gillar da Isra'ila ke yi a Gaza
An gudanar da zanga-zanga a birane daban-daban na kasashen Turai domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu a zirin Gaza.