-
Najeriya Zata Ba Wa Al'ummomin Karkara Sabbin Kananan Grid Na Wutar Lantarki
Najeriyar a matsayin kasar da ta fi kowacce kasa yawan al'umma a nahiyar Afirka, tana shirin kara yawan kason da ake samu daga makamashin wutar lantarki da ake samarwa a kasar daga kashi 22% zuwa kashi 50 cikin dari.
-
Birnin Rafah Yana Cikin Mawuyacin Halin Tabarbarewa/Kashi 70 Na Mazaunasa Har Yanzu Suna Gudun Hijira
Mashigar ta Rafah ita ce mashigar zirin Gaza daya tilo zuwa kasashen waje, kuma tana da matakukar muhimmanci ga Falasdinawa saboda sabanin sauran mashigogin, ita ba ta karkashin ikon Isra'ila kai tsaye.
-
Kungiyar Hamas Ta Yi Gargadi Kan Laifukan Da Hukumar Falasdinawan Ta Ke Aikatawa
Kungiyar gwagwarmaya ta Hamas ta yi gargadi game da ci gaba da aikata laifukan da jami'an tsaro na PA ke yi.
-
Hamas: Isra'ila Ba Ta Cika Alkawarinta Na Ficewa Daga Philadelphia Ba
Mazauna yankunan Falasdinawa da aka mamaye suna goyon bayan tattaunawa kai tsaye tsakanin Washington da Hamas
-
Yadda Al’ummar Kasar Yaman Suka Fito Domin Nuna Goyon Bayansu Ga Matakin Sojojin Kasar
Al'ummar kasar Yemen sun nuna goyon bayansu ga matakin da sojojin kasar suka dauka kan gwamnatin sahyoniyawa na ci gaba da kai hare-hare ga jiragin ruwan Isra’ila
-
Kungiyoyin Gwagwarmayar Falasdinu Sun Goyi Bayan Yaman Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Ga Jiragen Ruwan Isra’ila
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya yi gargadin a yammacin ranar Juma'a cewa idan har gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ba ta kawo karshen kawanya da kuma barin gudanar ayyukan jin kai da ake kai wa Gaza cikin kwanaki hudu masu zuwa ba, to kungiyar za ta koma aikin sojan ruwa a kan Isra'ila.
-
An Kafa "Ƙungiyar Al'adu Ta Iran" A Ghana
Domin samar da hanyar sadarwa tsakanin daliban Ghana da suka kammala karatun jami'o'in Iran da kuma amfani da karfin gida wajen raya alakar Tehran da Accra, an kafa cibiyar kungiyar al'adu ta Iran a Ghana.
-
Labarai Cikin Hotuna |Na Yadda Al’ummar Gaza Suke Yin Buda Baki A Cikin Kufai
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (AS) - ABNA ya habarta cewa, al’ummar Palastinawa masu yawan gaske a birnin Tel Al-Hawa da ke yammacin zirin Gaza sun yi buda baki a rukuni-rukuni a na kfan gidajensu da Isra;ila ta rusa.
-
Iran Da Rasha Sun Fara Aikin Hadin Gwiwa Don Gano Sinadarin Lithium Na Iran
Kasashen Iran da Rasha sun fara hadin gwiwa don gano albarkatun lithium a Iran. Ya zuwa yanzu, an gano adadin wannan karafa a cikin lardunan Qum, Isfahan, da Semnan. Kwararru na Rasha da manyan dakunan gwaje-gwaje na kasar su ma sun shiga cikin wadannan binciken.
-
A Yau Ne Za A Fara Atisaye Karo Na 7 Na Haɗin Tsaro Belt 2025 + Bidiyo
Gamayyar atisaye Jiragen ruwan sojojin ruwa na China da na Rasha sun shiga yankin ruwan Iran domin fara atisayen hadin gwiwa domin karfafa tsaro
-
Isra’la Na Ci Gaba Da Gina Sansanonin Soji A Labnon
Cikakkun bayanai na sabuwar mamayar da Isra'ila ta yi wa Lebanon; Tun daga gina wuraren soja zuwa killlace wasu yankunan.
-
Bidiyon Yadda Isra’ila Ta Mayar Da Sansanin Nour Shams
Motocin Buldozar yakin haramtacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da sauya fasali da yanayin sansanin a karkashin manufarsu na matakan tsaro da shimfida hanyoyi a tsakiyar sansanin tare da rushe gidajen Falasdinawa da wuraren hidima. An ruguje gidaje gaba daya wasu kuma sun lalace.
-
Turai: Bai Kamata Hamas Ta Mulki Gaza Ba, Ko Ta Zama Barazana Ga Isra'ila Ba.
Ministocin harkokin wajen kasashen Birtaniya, Faransa, Jamus da Italiya sun fitar da wata sanarwa ta hadin gwiwa, inda suka yi maraba da shirin kasashen Larabawa na sake gina Gaza tare da bayyana shi a matsayin batun gaskiya.
-
Wani Fursunan Falsɗinawa Yayi Shahada A Gidan Yarin Isra'ila
An fitar da sanarwa shahadar wani fursuna Bafalasdine a gidan yarin Isra'ila
-
Hamas: Barazanar Trump Ba Ta Da Wani Amfani / Babu Fursunonin Da Za A Saki Ba Tare Da Yarjejeniya Ba
Hamas ta tabbatar da cewa: Ana ci gaba da kokari na masu shiga tsakani na aiwatar da dukkan matakai na yarjejeniyar
-
Isra'ila Na Ci Gaba Da Rushe Gidajen Falsɗinawa A Sansanin Nurush Shamsi
Sojojin Isra'ila na ci gaba da lalata gidajen Falasdinawa a sansanonin Nur Shams da Tulkarm da ke arewacin gabar yammacin kogin Jordan a ci gaba da kai hare-haren ta'addancinsu.
-
Shugabannin Larabawa Sun Jaddada Adawarsu Ga Korar Falasdinawa Sun Bukaci A Sake Gina Gaza
Bayan gudanar da wannan taro Gwamnatin Sahayoniya ta nuna adawarta ga shirin kasashen Larabawa dangane da Gaza
-
Shugabannin Kasashen Siriya Da Lebnon Sun Tattauna Kan Yadda Zasu Sarrafa Iyakoki Tsakanin Lebanon Da Siriya
Shugabannin kasashen Lebanon da Syria sun tattauna batun kula da iyakokin kasashensu a wata ganawa.
-
'Yan majalisar Masar sun Ragargaji Netanyahu
Mambobin majalisar dokokin Masar sun yi kakkausar suka ga matakin da firaministan Isra'ila ya dauka na hana shigar agajin jin kai Gaza, suna masu cewa matakin a matsayin "laifi ne na yaki" da kuma "samun keta dokokin kasa da kasa".
-
Yakin Cikin Gida A Isra’ila Tsakanin Yan Majalissa Da Natenyaho Yana Kara Kamari
Hukumar tsaro ta Shin Bet ta fitar da takaitaccen binciken da ta gudanar kan gazawar jami'an tsaron Isra'ila a harin da aka kai ranar 7 ga watan Oktoba.
-
Ayatullah Dari NajafAbadi: Watan Ramadan Wata Ne Na Yaduwar Rahamar Ubangiji Da Buɗe Ƙofofin Gafara.
Mataimakin shugaban majalisar koli ta majalisar Ahlul-baiti (AS) ya fitar da sako tare da taya daukacin al'ummar musulmin duniya musamman ma al'ummar wannan yanki masu imani na zuwan watan mai alfarma watan Ramadan.
-
Manzon Allah (S.A.W) Ya Ce: “Mafificin Aiki A Cikin Watan Ramadan Shi Ne Nisantar Aikata Sabo”.
Manzon Allah (saww) yana cewa: "Akwai da yawa daga masu azumi, wadanda kawai basu da wani kasu na lada daga azuminsu sai ta yunwa da kishirwa".
-
Labarai Cikin Hotuna: An Fara Gudanar Da Dararen Ramadan A Cibiyar Sayyida Zahra Da Ke Birnin Abidjan Na Kasar Ivory Coast.
Labarai Cikin Hotuna: An Fara Gudanar Da Dararen Ramadan A Cibiyar Sayyida Zahra Da Ke Birnin Abidjan Na Kasar Ivory Coast.
-
Jami'an Tsaron Pakistan Sun Kama Wasu Malaman Shi'a Guda Uku
Jami'an tsaron kasar sun kama wasu limaman kasar Pakistan uku daga jami'ar Al-Mustafa International University (MIU).
-
Hamas: Muna Maraba Da Shirin Masar Na Sake Gina Gaza
Da yake bayyana cewa shirin na Masar ya hada da gina tashar jiragen ruwa da filin tashi da saukar jiragen sama a zirin Gaza, Abdel Ati ya ci gaba da cewa: Dole ne a samu kashi na biyu don aiwatar da shirin tsagaita bude wuta a Gaza, kuma dole ne Isra'ila ta cika alkawuranta.
-
Rushewar Israila Da Kara Nuna Damuwa Game Da Karya Yarjejeniyar Tsagaita Bude Wuta A Gaza
Rahoton ya ce Benjamin Netanyahu, firaministan gwamnatin Sahayoniya, tare da hadin gwiwar Amurkawa ne suka dauki matakin.
-
Aljeriya Za Ta Gudanar Da Taro Kan Batun Falasdinu
Aljeriya za ta gudanar da taro kan batun falasdinu bayan bayan sallar idi
-
Wasu Tagwayen Hare-Haren Kunar Bakin Wake A Pakistan Sun Kashe Fararen Hula 9 Zuwa 15
Wasu hare-haren kunar bakin wake da aka kai da mota a arewa maso yammacin Pakistan sun kashe fararen hula 9 tare da kashe maharan shida a arangama da jami'an tsaro.
-
Shugabannin Larabawa A Birnin Alkahira Sun Yi Gargadi Kan Tilastawa Falasdinawa Gudun Hijira Daga Gaza
Daftarin bayanin karshe na taron kolin kasashen Larabawa a birnin Alkahira ya yi maraba da kafa wani kwamitin wucin gadi da zai gudanar da harkokin zirin Gaza karkashin kulawar gwamnatin Palasdinu, tare da yin gargadi kan tilasta wa mazauna yankin gudun hijira ko kuma mamaye wani yanki na Falasdinu da aka mamaye.
-
Yawan Shahidan Gaza Ya Karu Zuwa 48,405
A yayin da aka tono gawarwakin wasu shahidai da dama daga karkashin baraguzan gine-gine a yankuna daban-daban na Gaza, adadin shahidan da gwamnatin mamaya ta haifar a wannan yakin tun daga ranar 7 ga watan Oktoban 2023 ya karu zuwa shahidai 48,405.