-
Hizbullah Ta Kai Hari Sama Da Garuruwan Yahudawa 182 / An Jiyo Ƙarar Fashewar Abubuwa Masu Ƙarfi A Haifa
Majiyoyin Labaran yahudawa sun ruwaito cewa an ji karar fashewar abubuwa masu karfi a Haifa bayan jin karar kararrawar gargadi a wannan yanki.
-
Yanzu-Yanzu: An Jiyo Karar Fashe-Fashe 6 Masu Girma A Haifa Tare Jin Ƙararrakin Gargadi
Yanzu-Yanzu: An Jiyo Karar Fashe-Fashe 6 Masu Girma A Haifa Tare Jin Ƙararrakin Gargadi
-
Bidiyon Halin Da Sansanin Golani Brigade Da Ke Kusa Da Haifa Bayan Harin Da Hizbullah Ta Kai
A Wannan Hoton Zaku Ga Yadda Sojojin Isra'ila Sukai Tagumi Suna Masu Rusa Kuka Mutane Sama Da Goma Ne Suka Mutu Tare Da Jikkata 67 A Harin Da Hizbollah Ta Kai Da Jirage Marasa Matuƙa
-
Hizbullah Ta Gagarumin Harin Makami Mai Linzami Da Jiragen Yaƙi A Kan Falasdinu Da Aka Mamaye + Bidiyo
Jiragen sama masu saukar ungulu na Isra'ila da motocin daukar marasa lafiya sun isa wurin da kungiyar Hizbullah ta kai harin da jiragen yaki marasa matuka domin jigilar wadanda suka mutu da wadanda suka jikkata. Wannan harin shi ne hari mafi muni tun farkon yakin wanda ake tunanin an nufi wani babban jami'in tsaron Isra'ila ne. Wannan harin zuwa yanzu an samu 40 da suka jikkata 10 da suka mutu
-
Hukumar Bahrain Ta Kama Allamah Al-Sadady
Jami'an tsaron gwamnatin Al-Khalifa sun kama Allah Shekh Sudady saboda yayi kira da a karfafi Al’ummar Falasdinu da Da Lubnan
-
Isra’ila Ta Fara Kai Hari Da Bama-Bamai A Siffar Na'urar Butum Butumi
Ma'aikatar Lafiya Ta Falasdinu: Yawan Shahidai A Zirin Gaza Ya Karu Zuwa Fiye Da Mutane 42,175, Kuma Adadin Wadanda Suka Jikkata Ya Kai Fiye Da Mutane 98,336.
-
Hizbullah Ta Kai Sabbin Gagaruman Hare-Hare A Haifa Da Kuma Golan Ta Hanyar Harba Makamai Mai Linzami A Masana'antar Kera Makamai.
Tun a safiyar yau Asabar kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta kai hare-hare da makamai masu linzami kan wurare da sansanonin gwamnatin sahyoniyawan a yankunan Haifa da Golan na kasar Siriya da yahudawa suka mamaye da kuma wata masana'antar sarrafa abubuwa masu fashewa.
-
Rahoto Cikin Bidiyo: Sama Da Yara 20,000 Ne Suka Bace A Gaza, Shin Kun San Me Ake Nufi Da Bacewar?
Dr. Tanya Haj Hasan, wata likitar kula da lafiyar yara ta musamman da ta kasance a Gaza a matsayin daya daga cikin kungiyar likitocin kasa da kasa da ba su da iyaka, ta ce sama da yara 20,000 ne suka bace a Gaza...
-
Hizbullah Ta Samar Da Sabon Ɗakin Ayyukan Bada Umarnin Soji Mai Cikakken Sirri
Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon tana ci gaba da shirinta na yin yaki na dogon lokaci da gwamnatin sahyoniyawa.
-
Bayan Ta Fitar Da Sanarwa Kungiyar Gwagwarmayar Islama Ta Iraki Ta Tabbatar Da Kai Hari A Yankin Golan Da Aka Mamaye
A daren jiya (Alhamis 10 ga watan Oktoba) kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta kasar Iraki ta tabbatar da harin da jiragen yaki mara matuki suka kai a wasu yankunan Golan da aka mamaye.
-
Bidiyon Arangamar Da Mayakan Hizbullah Suka Yi Da Sojojin Yahudawan Sahyoniya Masu Yunkurin Kutsawa Cikin Yankin Na Labanon.
Mayakan Hizbullah na kasar Labanon sun dakile yunkurin sojojin yahudawan sahyoniya na kutsawa cikin kasar ta Labanon ta hanyar dasa bama-bamai a kan hanyar da sojojin yahudawan sahyoniya ke kokarin shigowa tare da tayar da wadannan bama-bamai.
-
Bidiyon Yadda Makamai Masu Linzami Na Hezbollah Suka Isa Birnin Kiryat Bialik Na Isra'ila
Hizbullah ta kai hari a birnin Kiryat Bialik da ke arewacin yankunan da aka mamaye.
-
Gaggawa | Dakin Ayyukan Gwagwarmayar Musulunci: Mujahidanmu Suna Fuskantar Yunkurin Makiya Na Ci Gaba, Inda Suka Sojojin Yahudu Da Suka Wuce 35 Da Jikkata 200.
Hezbollah: A shirye muke mu kai hari a kowane bangare na yankunan da aka mamaye
-
Mayakan Hizbullah Na Kasar Labanon Sun Tilastawa Sojojin Yahudawan Sahyoniya Gudu A Yankin Kan Iyaka + Hotuna
Majiyar kasar Labanon ta rawaito cewa wasu gungun sojojin yahudawan sahyoniya sun shirya kai farmaki kan yankunan kasar Lebanon da yammacin yau domin su isa bayan shelkwatar UNIFIL.
-
Tsoron Da Isra'ila Ta Shiga Na Fatattakar Sojojinta Da Ke Kan Iyakar Lebanon
Rundunar sojin Isra'ila ta sanar da cewa, an aike da runduna ta uku (91st) da ta kunshi runduna ta 3 zuwa kudancin kasar Lebanon domin taimakawa sojojin bangarorin biyu da suka gabata wadanda suka yi asara mai yawa a cikin makon jiya.
-
Yau Ake Cika Shekara Daya Da Kai Harin Guguwar Al-Aqsa Natijojin Wannan Hari
Bataliyoyin Qassam na bangaren soji na Hamas, a ranar tunawa da fara kai farmakin Aqsa, sun kai hari a sansanin soji na Safa, da inda taron dakarun yahudawan sahyoniya a mashigar Rafah da kewayen garin Hawallit, da kuma Cibiyar aikin makiya a sansanin soji na Karam Abu Salem tare da rokoki masu gajeren zango 114 mm.
-
Kusan Shahidai 120 Da Kuma Jikkatar Wasu Sakamakon Munanan Hare-Hare 2 Na Gwamnatin Sahyoniyawan A Gaza
Harin bam din da gwamnatin sahyoniyawan ta kai a wani masallaci da wata makaranta a zirin Gaza, wanda ya zama mafaka ga 'yan gudun hijirar Falasdinu, ya yi sanadiyyar shahidai kusan 120 da jikkatar wasu da dama.
-
Sojojin Yahudawa Sahyoniya 47 Aka Jikkata A Fagage Daban-daban A Cikin Sa'o'i Da Suka Gabata
Karnukan Yahudawa Fa Suna Shan Wahala A Fage Daga
-
Hotunan Da Sojojin Yahudawa Suka Yi Asarar Rayukan Sojojinsu 20 Domin Daukarsa
Wani jami’in da ke zama mamba a dakin aikin ‘Gwagwarmaya’ ya bayyana cikakken bayani kan hotunan da gwamnatin sahyoniyawan ta wallafa inda garin daukarsa aka kashe wasu sojoji 20 na wannan gwamnati wanda su sun nuna hoton domin nuna ci gaban da suke samu na shiga kasar Labanon.
-
Kungiyar Hizbullah Ta Fitar Da Faifan Bidiyon Kwanton Ɓauna Kan Sojojin Yahudawa A Yankunan Al-Adisa Da Marun al-Ras.
A cikin wadannan hare-haren na kwanton bauna guda biyu, an kashe sojojin yahudawan sahyoniya 10 tare da jikkata wasu 76 na daban.
-
Iraki Ta Karbi 'Yan Gudun Hijira 5,000 Daga Yaƙin Lebanon
A cikin kwanaki 10 na baya-bayan nan, kimanin 'yan gudun hijira dubu biyar daga yakin Lebanon sun shiga Iraki daga tashar jiragen sama na Bagadaza da Najaf Ashraf da ma kan iyakar Al-Qaim.
-
Hizbullah Ta Kashe Sojojin Yahudawa 80 Tare Da Tarwatsa Tankokinsu 5 A Fafatawarsu Jiya Laraba
Hizbullah: Idan makiya suka kuskura suka ci gaba, to akwai abubuwa da yawa da suke jiransu a kowane lokaci, kuma kawai dare da rana da filin daga tsakaninmu da makiya.
-
Kakakin Sojin Yaman: Rundunar Sojin Yaman Ta Kai Hari Da Jiragen Yaƙi Marasa Matuƙa A Tel Aviv Domin Taimakawa Al'ummar Lebanon + Bidiyo
Kafofin labarai sun kawo rahoton Kutsawar jirage marasa matuka guda biyar zuwa sararin samaniyar Tel Aviv
-
An Kwantar Da Sojojin Isra'ila 39 Da Suka Jikkata Yaki Da Hizbullah A Asibitin Safed
Asibitin "Zif" a cikin garin Safed ya karbi sojojin Isra'ila 39 da suka jikkata.
-
Dakarun Hizbullah Sun Lalata Tankokin Yaki 3 Na Sojojin Yahudawan Sahyoniya A Kudancin Kasar Lebanon + Hotuna
Bisa rahotonnin sun bayyana cewa, a wannan harin, an kona dukkanin tankunan yaki 3 na sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila tare da kashe sojojin da ke cikin tankunan.
-
An Harba Makaman Roka 100 Cikin Sa'o'i Kadan / Sojojin Yahudawan Sahyoniya Sun Ja Da Baya Karkashin Hare-Haren Hizbullah.
Tashar talabijin ta 13 ta gwamnatin Sahayoniyya ta bayar da rahoton cewa, a cikin 'yan sa'o'i da suka gabata an harba makaman roka 100 daga kasar Labanon zuwa arewacin Palastinu da aka mamaye.
-
Ana Ci Gaba Da Fafatawa A Fagen Daga Tsakanin Mayakan Hizbullah Da Sojojin Yahudawan Sahyoniya
Kungiyar Hizbullah ta kara da cewa: A cikin wannan rikici an raunata dimbin sojojin yahudawan sahyoniya kuma har yanzu ana ci gaba da gwabzawa.
-
Sama Da Yahudawan Sahyoniya 20 Ne Aka Kashe Da Raunata Wasu A Harin Kwanton Bauna Na Hizbullah
Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta sanar da cewa ta kai hari kan taron sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila a barikin Shamira tare da kashe wasu daga cikin wadannan mutane tare da jikkata wasu.
-
Faifan Bidiyon Da Yan Gwagwarmayar Iraki Suka Fitar Inda Suka Ce: Mun Kai Hari A Zuciyar Gwamnatin Sahayoniya
Kungiyar gwagwarmayar Islama ta Iraki ta sanar da kai hari kan wasu muhimman wurare guda uku da ke tsakiyar gwamnatin Sahayoniyya da makamai masu linzami (Arqab).
-
Sabon Harin Makami Mai Linzami Da Kungiyar Hizbullah Ta Kai A Wuraren Gwamnatin Sahyoniya Da Ke A Garin Shtola
Majiyoyin yada labarai sun bayar da rahoton cewa, kungiyar Hizbullah ta kai hari da makami mai linzami kan wuraren da gwamnatin sahyoniyawa da matsugunan yahudawan sahyoniya suke a arewacin yankunan da ta mamaye.