Sannan a Harin makami mai linzami da kungiyar Hizbullah ta kai kan garin Karmiyil da ke arewacin yankunan da ta mamaye.
A daidai lokacin da daya daga cikin makaman roka na Hizbullah ya afkawa yankin Karmail da ke arewacin Palastinu da aka mamaye.
Harin makami mai linzami da kungiyar Hizbullah ta kai kan masana'antar kera makamai na sojojin makiya
A cikin sabbin hare-haren da ta kai, kungiyar Hizbullah ta kai hari kan garin Dan, da barikin sojan Ma'aliyah Golani da kuma masana'antar samar kayayyakin sojoji ta Ata da ke kusa da Sakhnin dukan wadannan hare-haren an kai su ne da makamai masu linzami.
