13 Oktoba 2024 - 20:35
Yanzu-Yanzu: An Jiyo Karar Fashe-Fashe 6 Masu Girma A Haifa Tare Jin Ƙararrakin Gargadi

Yanzu-Yanzu: An Jiyo Karar Fashe-Fashe 6 Masu Girma A Haifa Tare Jin Ƙararrakin Gargadi

Majiyar Ibraniyawa ta sanar da cewa an ji karar fashewar wasu abubuwa a Haifa bayan da aka harba rokoki da dama daga Lebanon

Da alama Hizbullah ta kuduri aniyar tilastawa mazauna wannan birni su kaura ce masa tare ta hanyar kai hare-hare a Haifa a jere....