
Bidiyon Arangamar Da Mayakan Hizbullah Suka Yi Da Sojojin Yahudawan Sahyoniya Masu Yunkurin Kutsawa Cikin Yankin Na Labanon.
11 Oktoba 2024 - 11:12
News ID: 1493622
Mayakan Hizbullah na kasar Labanon sun dakile yunkurin sojojin yahudawan sahyoniya na kutsawa cikin kasar ta Labanon ta hanyar dasa bama-bamai a kan hanyar da sojojin yahudawan sahyoniya ke kokarin shigowa tare da tayar da wadannan bama-bamai.
