-
Ministan Tsaron Iran: Hakikanin Ci Gaban Iran Ya Bambanta Da Yadda Turawan Yamma Ke Kwatantawa
A yau, muna cikin yanayi inda dole ne a binciki kowane batu kuma a gamsu da shi. Dole ne ɗalibi ya ga ko cikakken hoton da wasu mutane ke zanawa ya yi daidai da gaskiya ko a'a.
-
Nasarar Fagen Gwagwarmaya Ita Ke Bayyanar Da Hasashen Alqur'ani
Nasarorin da fagen gwagwarmaya ke samu, tun daga fagen gwagwarmayar Yemen wajen fuskantar Amurka, ta sanadin wannan koyarwar ta Alƙur'ani da kuma tsantsar biyayya ga mai waliyil Amr ne.
-
Iran: IRGC Ta Gudanar Da Atisayen Makamai Masu Linzami
Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci (IRGC) ta gudanar da wani atisaye da ke kwaikwayon hare-haren makamai masu linzami da na jirgin ruwa don gwada yanayin basu umarni da ikonsu, dacewar na'urori masu aunawa firikwensin, da kuma daidaiton samun hadafi. Da manufar ƙarfafa kariya ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran da kuma tabbatar da yanayin kare 'yancin ƙasa.
-
Rundunar Sojojin Ruwan Iran Tana Gudanar Da Manyan Atisaye A Tekun Farisa Da Mashigar Hormuz
Rundunar Sojojin Ruwa ta Iran ta sanar da cewa tana gudanar da atisayen sojojin ruwa mai taken Shahid Mohammad Nazeri a Tekun Farisa.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Taron: Hakkokin Kasa da Halastaccen 'Yanci A Mahangar Sayyid Qa’id
Taron Kasa da Kasa kan "Hakkokin Kasa da Halattaccen 'Yanci a Mahangar Ayatollah Khamenei"
-
Kuyi Aiki Kamar Basij Da Imani, Kwarin Gwiwa, Da Himma.
Jagora: Amurka Da Gwamnatin Sahyoniya Sun SHa Kaye A Hannun Al'ummar Iran
"A yaƙin kwanaki 12, babu shakka al'ummar Iran ta kayar da Amurka da gwamnatin Sahyoniyawa. Sun zo sun aikata mugunta, amma sun sha naushi sun koma ba komai a hannunsu kuma ba su cimma burinsu ba, wanda hakan ya zama babban shankaye a gare su."
-
Dr. Yaqin: Iran Abar Koyi Ce Ta Musamman A Ci Gaban Kimiyya Da Gwagwarmaya Ga Takunkumi
Cibiyoyi da dama da ke da matsala da gwagwarmayar Iran ga Amurka da Isra'ila suna yaɗa ƙarya game da Iran. Amma bayan yaƙin kwanaki 12, masana da yawa a duniya sun ikrari a fili cewa Iran ita ce kaɗai ƙasar ta iya tsayawa tsayin daka wajen fuskantar zalunci kuma take tafiya akan tafarkin gaskiya, ba kawai fada abaki ba.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Dare Na Huɗu Na Makokin Shahadar Sayyidah Zahra (A.S) Tare Da Halartar Jagoran Juyin Juya Hali
An yi dare na huɗu na makokin shahadar Zahra (A.S) a daren Litinin (23 Azar 1404) tare da halartar Sayyid Ayatullah Khamenei, Jagoran Juyin Juya Hali na Musulunci, da dubban masu zaman juyyain Fatimiyya da sassa daban-daban na jama'a a Husainiyar Imam Khomeini (RA).
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Gudanar Da Zaman Makokin Sayyidah Zahra (As) A Daren Uku Hussainiyyah Imam Khomeini
Rahoto Cikin Hotouna | Na Gudanar Da Zaman Makokin Sayyidah Zahra (As) A Daren Uku Hussainiyyah Imam Khomeini
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Da Isra'ila Ta Kai A Yankin Kudancin Beirut
Ofishin Jakadancin Iran a Lebanon ya yi Allah wadai da abin da ya bayyana a matsayin harin "matsorata" da gwamnatin sahyoniya ta kai a yankin kudancin Beirut a gundumar Dahiyeh.
-
Kungiyar Masu Kutse Ta Iran Hanzala Ta Kai Hari Ga Ma'aikatan Tsaro Da Fasahar Isra'ila
Kungiyar masu kutse ta Iran Hanzala ta buga sabon jerin sunayen da ke rike da muhimman mukamai a fannin tsaro da fasaha na Isra'ila. Kungiyar tana bayar da lada mai yawa ga duk wanda ya bayar da bayanai da suka kai ga inda wadannan mutane suke, wanda hakan ke kara tsananta gwagwarmayar Iran ta yanar gizo.
-
Rahoto Cikin Hotouna | Mataimakin Shugaban Majalisar Hadin Kan Musulmi Ta Pakistan Ya Ziyarci Abna
Shekh Haji Sayyidd Ahmed Iqbal Razawi, Mataimakin Shugaban Majalisar Hadin Kan Musulmi ta Pakistan, ya ziyarci Kamfanin Dillancin Labarai na Abna a ranar Laraba da yamma. A lokacin rangadin da ya yi a sassa daban-daban na kamfanin dillancin labarai na duniya, ya yi tattaunawa da 'yan jaridar kamfanin dillancin labaran kuma ya amsa tambayoyi kan halin da Musulmin Pakistan ke ciki da kuma ci gaban kasar.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Shahadar Sayyidah Fatimah (As) Tare Da Halartar Jagoran Juyin Juya Hali A Dare Na Biyu
Rahoto Cikin Hotuna | Zaman Makokin Shahadar Sayyidah Fatimah (As) Tare Da Halartar Jagoran Juyin Juya Hali A Dare Na Biyu
-
Iran Ga IAEA: Yarjejeniyar Alkahira Ba Ta Da Wani Inganci A Yanzu
Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya sanar da cewa Iran ta sanar da Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) cewa Yarjejeniyar Alkahira ba ta da inganci.
-
Basij A Wajen Bada Kariyar Mai Tsarki A Kwanaki 12 Ya Nuna Sabon Tafarki Na Karfin Al'ummar Iran
Babban Hafsan Sojojin Kasar Iran ya jaddada cewa: Basij A Wajen Bada Kariyar Mai Tsarki A Kwanaki 12 na yakin da kawancen Amurka da gwamnatin sahyoniya suka aiwatar a kan Iran Ya Nuna Sabon Tafarki Na Karfin Al'ummar Iran mai girma kuma ya nuna cewa a yau, da irin wannan ruhin jihadi da juyin juya hali kamar yadda yake a da, yana kan gaba wajen kare manufofin tsarki na juyin juya halin Musulunci, tsaro da 'yancin kai na kasar, kuma shi ne shingen karfe da ba za a iya cin nasara a kansa ba daga barazanar abokan gaba a fagage da fannoni daban-daban.
-
Ƙarfi Da Dabaru Da Iran Ta Mallaka A Yunkurinta Na Shiga Tsakanin Pakistan Da Afghanistan
A cikin 'yan makonnin nan, kasashe kamar Turkiyya da Qatar, suna amfani da dangantakar da ke tsakaninsu da bangarorin biyu da kuma matsayinsu na yankin, sun dauki nauyin tattaunawa da dama tsakanin jami'an Pakistan da Taliban, suna fatan samun hanyar samun zaman lafiya mai dorewa. Duk da haka, wadannan kokarin ba su haifar da tsagaita wuta na dogon lokaci ba saboda rashin yarda da juna da kuma rashin garantin aiki, wanda hakan ya kara ta'azzara rikicin.
-
Iran Ta Dakatar Da Jirgin Ruwan Dakon Mai A Mashigin Hormuz
Rundunar Sojin Ruwan Iran Ta Kama Wani jirgin ruwan dakon Mai Dauke Da Tan 30,000 Na Man Fetur A Mashigin Hormuz.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Baje Kolin Makaman Rundunar Sojin Sama Ta Iran
Rahoto Cikin Hotuna | Baje Kolin Makaman Rundunar Sojin Sama Ta Iran
-
Rahoton Cikin Bidiyo | Na Irin Ƙarfin Makamai Masu Linzami Na Iran
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na AhlulBaiti (As) –ABNA-ya kawo maku wani rahoto kan ƙarfin makami mai linzami masu ci gaba na Iran.
-
Jami'in IRGC Ya Yi Shahada A Harin Ta'addanci A Sistan Da Baluchestan
Wani sojan rundunar kare juyin juya halin Musulunci (IRGC) ya yi Shahada a wani harin ta'addanci a lardin Sistan da Baluchestan da ke kudu maso gabashin Iran.
-
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Lullube Haramin Sayyidah Ma’asumah As Da Bakaken Banoni A Lokacin Shahadar Sayyidah Fadimah As
Labarai Cikin Hotuna | Yadda Aka Lullube Haramin Sayyidah Ma’asumah As Da Bakaken Banoni A Lokacin Shahadar Sayyidah Fadimah As
-
Iran Ta Fitar Da Man Fetur Na Farko Zuwa Afghanistan Ta Jirgin Kasa
Iran ta fitar da man fetur na farko zuwa Afghanistan ta jirgin kasa, a wani mataki da ake ganin yana da matukar muhimmanci ga fadada cinikayya da hadin gwiwar tattalin arziki tsakanin kasashen biyu.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Shirya Furanni A Haramin Sayyidah Ma’asumah A Ranar Haihuwar Sayyidah Zainab (A.S)
A ranar haihuwar Sayyaidah Zainab (A.S), ma’aikatan haramin Uwargidanmu Mai Rahama, A.S, sun gudanar da wani bikin murna tare da ƙawata Haramin Ma’asumah (A.S) da furanni.
-
Saura Kwana Daya A Bude Sabuwar Tashar Jirgin Kasa Mai Suna Sayyidah Maryam A Tehran
A cikin wani rahoto, Kamfanin Dillancin Labarai na Vatican ya bayyana bude Tashar Jirgin Kasa ta Holy Maryam da ke Tehran a matsayin wata alama ta zaman lafiya tsakanin al'ummomin addini a babban birnin Iran.
-
Kasashen Turai Sun Yi Duk Abin Da Za Su Iya Yi Amma Bai Yi Tasiri Ba
Takunkumin da kasashen Yamma suka kakaba wa Iran domin mayar da ita saniyar ware da kuma matsin lamba ga gwamnatinta kan shirinta na nukiliya a halin yanzu ya ba da akasin tasirin da suke so inda ya hada kan al'ummar kasar kan wata barazana daga waje. Haka kuma, kasar ta ci gaba da bunkasa hanyoyin tattalin arzikinta tsawon shekaru da dama, kuma ta yi hadin gwiwa da sauran kasashe masu tasowa don dakile illar takunkumin, a cewar wani manazarciyar siyasa Elaheh Nouri a jami'ar Tehran.
-
Labarai Cikin Hotuna| Imam Khamenei Ya Karbi Bakuncin Zakarun Wasanni Na Iran
Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamenei ya gana da zakaran wasannin motsa jiki na kasar Iran da kuma wadanda suka lashe gasar kimiyya ta kasa da kasa da safiyar yau 20 ga Oktoba, 2025.
-
Jagora: Samuwar Amurka A Yankin Gabas Ta Tsakiya Shike Haifar Da Yake-Yake
A wani bangare na jawabin nasa, Jagoran juyin juya halin Musuluncin yayin da yake ishara da irin shirmen da shugaban kasar Amurka ya yi a baya-bayan nan dangane da yankin da kuma kasar Iran, ya ce: Shugaban kasar Amurka ta hanyar zuwa Palastinu da aka mamaye da kuma fadin wasu tarin maganganun shirme tare da nuna rashin gaskiya ya yi kokarin sanyawa sahyoniyawan da suka yanke kauna fata,
-
Jagora: Idan Har Trump Na Da Iko Ya Je Ya Kwantar Da Hankalin Amurkawa Da Ke Zanga-Zangar Kyamarsa
Ganawar Zakarun Wasanni da Masu Gasar Cin Kofin Kimiya ta Duniya tare da Jagoran juyin juya halin Musulunci
-
Araghchi Ya Fitar Da Wasiƙar Hadin Gwiwar Sin-Iran-Rasha Ta Ƙin Amincewa Da Yunƙurin Snapback Na E3
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya wallafa wasu bayanai daga wata wasikar hadin gwiwa da kasashen Sin, Iran, da Rasha suka aike zuwa ga babban sakataren MDD da shugaban kwamitin sulhu na MDD, yana mai jaddada cewa yunkurin kasashen Turai guda uku (E3) na yin amfani da abin da ake kira tsarin Snapback ba shi da inganci a bisa doka da ka'ida.
-
Iran Ta Samu Nasarar Kai Harin Kan Sansanin Isra'ila Na Sirri A Yakin Kwanaki 12
Iran ta harba makami mai linzami a wata cibiyar tsaro ta sirri da ke karkashin wani gini a Tel Aviv a lokacin yakin kwanaki 12, a cewar wani rahoton bincike na wani shafin Amurka.