Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) – ABNA – ya bayar da rahoton cewa: Wasu gungun daliban da suka kammala karatu daga Jami'ar Al-Mustafa, a yau Laraba (02 ga Satumba, 2026), sun gana da Ayatullah "Rida Ramazani" babban sakataren majalissar Ahlul-Bayt As ta duniya a zauren Ahlul-Bayt na ginin wannan majalissar a birnin Qom.
Hoto: Abulfazl Farzin
Ra'ayinka