Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Ma'aikatar Lafiya ta Lebanon ta sanar da cewa mutum daya ya yi shahada, wani kuma ya ji rauni a wani hari da jiragen saman Isra'ila marasa matuki suka kai kan wata mota a yankin Joya da ke kudancin Lebanon a yau din nan.
Sojojin Isra'ila, suna ci gaba da karya yarjejeniyar tsagaita wuta, sun kai hari kan yankin da ke kewaye da garin Dirmimas a kudancin Lebanon da manyan bindigogi.
Ra'ayinka