-
Tawagar Kungiyar Tahrir Sham Ta Ziyarci Haramin Sayyida Ruqiyyah (AS) + Bidiyo
Tawagar kungiyar Tahrir Sham ta ziyarci hubbaren Sayyida Ruqiya (AS) da ke birnin Damascus.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Rakiyar Shahidan 11 Na Kungiyar Hizbullah Ta Kasar Labanon A Garin "Shakra"
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As ABNA ya habarta cewa: an raka tare da binne gawawwakin shahidai mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon 11 da suka yi shahada a garin Shaqra da ke kudancin wannan kasa tare da halartar dinbin mutane daban-daban.
-
Netanyahu: Faduwar Assad Wata Muhimmiyar Dama Ce Ga Isra'ila/ Yarjejeniyar Tsagaita Wutar Da Aka Yi Da Syria A Shekarar 1974 Ba Ya Da Inganci
Gwamnatin Sahayoniya ta mamaye Al-Harmon (Jabal al-Sheikh) a kasar Siriya. A cewar wadannan kafafen yada labarai, gwamnatin yahudawan sahyoniya na shirin ci gaba da kai hare-hare kan kasar Siriya a cikin kwanaki masu zuwa.
-
Bayanin Shugaban Majalisar Malamai Na Mazhabar Ahlul-Baiti Ta Kasar Siriya Bayan Kifar Da Gwamnatin Bashar Assad/
Rayuka Da Dukiyoyi Da Wurare Masu Tsarki Na 'Yan Shi'ar Siriya Na Cikin Aminci.
-
Sahayoniya Na Ci Gaba Kutsawa A Kasar Siriya Kilomita 20 Kawai Tsakaninsu Da Babban Birnin Siriya
Kilomita 20 Kawai Ke Tsakanin Tankokin Isra'ila Da Damascus/ Isra'ila a wani sabon salon tana kashe manyan masana da manyan malaman kasar ta Siriya
-
Isra'ila Na Shirin Kai Wani Mummunan Hari Kan Ƙasar Yemen
Tashar "Kan 11" ta gwamnatin Sahayoniya ta ruwaito cewa: Sojojin Isra'ila na shirin wani gagarumin hari da zasu kai kan kasar Yemen" martani bisa ga harba makamai masu linzami 2 zuwa Isra'ila a cikin kwanaki 2 da suka gabata da Yemen ta yi.
-
Bidiyoyin Yadda Isra'ila Ta Mamaye Garuruwa Biyu A Cikin Kasar Siriya
Amurka na sane da matakin da gwamnatin Sahayoniya ta dauka na mamaye wani yanki na kasar Siriya
-
Kai Tsaye Isra'ila Ta Tuntuba 'Yan Ta'addan Hay'at Tahrir Sham A Siriya
Bidiyon Yadda Mutane Suka Shiga Gidan Bashar Assad Da Wawashe Kayan Da Ke Ciki
-
Mamayar Gwamnatin Sahayoniya Ga Kudancin Siriya; Tankunan Yaƙin Isra'ila Sun Tsallaka Shingen Kan Iyakar Siriya
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun shiga yankin "Al Quneitra" da ke kudancin kasar Siriya tare da tankokin yaki.
-
'Yan Ta'addan Siriya Sun Sanar Da Hambarar Da Gwamnatin Siriya A Hukumance + Bidiyo
Gidan talabijin na kasar Syria da ke karkashin ikon 'yan adawa dauke masu ɗauke da makamai ya sanar da hambarar da gwamnatin Bashar Assad da gwamnatin Baath a Syria.
-
'Yan Ta'addar Takfiriyya Sun Shiga Birnin "Hama" Na Kasar Siriya
'Yan Ta'addar kungiyar takfiriyya ta "Tahrir Sham" sun shiga cikin birnin "Hama".
-
Falasdinawa 36 Sukai Shahada A Hare-Haren A Yau A Zirin Gaza
Majiyoyin ma'aikatar lafiya sun sanar da cewa ya zuwa yanzu Falasdinawa 36 ne suka yi shahada a hare-haren da sojojin gwamnatin yahudawan sahyoniya suka kai a zirin Gaza a yau.
-
Isra'ila Na Ci Gaba Da Karya Yarjejeniyar Tsagaita Buɗe Wuta Da Labnon / 'Yan Ƙasar Lebanon 6 Sun Yi Shahada A Harin
Tawagar sa ido kan tsagaita bude wuta ta isa Lebanon
-
Dakarun Syria Na Ci Gaba Da Kwato Yankunan Arewacin Hama Da Kudancin Idlib Daga Hannaun ‘Yan Ta’adda + Bidiyo
Bayan ci gaban da 'yan ta'addar Tahrir al-Sham suka yi cikin sauri, bisa matakan da kwamandojin Siriya suka dauka da kuma fagen gwagwarmaya, an daidaita layukan tsaron gaba a arewacin birnin Hama tare da 'yantar da garuruwan da suka shiga hannun ‘yan Ta’adda.
-
Isra’ila Ta Kara Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Karo Na 62 A Lebanon; Bayyanar Jiragen Sama Marasa Matuka A Beirut
Gwamnatin yahudawan sahyoniya ta karya yarjejeniyar tsagaita bude wuta da kungiyar Hizbullah har sau 24 a ranar Asabar din da ta gabata, kuma ta haka ne adadin karya yarjejeniyar tsagaita bude wuta ya kai sau 62 tun bayan farawarta a ranar Laraba
-
Biranen 'Yan Shi'a Na Nubl Da Al-Zahra A Arewacin Siriya Sun Fada Hannnun ‘Yan Ta’adda
Garuruwan Nubl da Al-Zahra sun kasance mazaunin kusan mutane 60,000 na 'yan Shi'a Isna Ashariyya na kasar Siriya, kuma a ko da yaushe wadannan garuruwa biyu na Shi'a suna fuskantar hare-hare daga kungiyoyin takfiriyya tun farkon rikicin kasar Siriya.
-
Kofar Rago Ga Kungiyoyin Takfiriyya A Kofar Birnin "Hamah" A Kasar Siriya / 'Yan Ta'adda Sun Shiga Lardunan "Halab" Da "Idlib"
Idan dai ba a manta ba a safiyar ranar Laraba 27 ga watan November 2024 ne 'yan ta'addar takfiriyya karkashin jagorancin kungiyar Tahrir al-Sham (tsohuwar kungiyar Al-Nusra) suka fara wani gagarumin farmaki daga yammacin birnin Halab. sun sami damar kame wani babban yanki na birnin Halab da yankunan da suka mamaye. A mataki na gaba, wadannan 'yan ta'adda na neman ci gaba zuwa wasu manyan biranen kasar Siriya.
-
Nazarin Gaskiyar Hare-Haren Baya Bayan Nan Da Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Dauke Da Makamai Suka Kai A Birnin Halab
Yanzu haka dai kafafen yada labarai na kungiyoyin 'yan ta'adda sun buga labarin cewa an tuntubi wasu kwamandojin sojojin kasar Siriya domin shiga sahun 'yan ta'adda tare da hada kai da su domin ficewa daga yankunan da ke karkashin ikon halaltacciyar gwamnatin Siriya. Ana kuma lissafin wannan mataki a matsayin yakin tunani kan sojojin Siriya.
-
Abubuwan Da Ke Faruwa A Siriya; Rasha Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Kan Wuraren 'Yan Ta'addar Halab
A ranar 28 ga watan Nuwamba, sojojin Turkiyya sun bukaci kwamandojin kungiyoyinsu masu biyayya da su aike da sojoji zuwa yankunan da ke kusa da Manbij da kuma layukan tuntuɓar hukumar soji ta Manbij, mai alaƙa da "QSD".
-
Sheikh Naim Qasim: Idan Har Suna Son Su Sake Ɗora Mana Yaƙi A Shirye Muke
Ba mu son yaƙi, amma muna son taimaka wa Gaza kuma a shirye muke mu yi yaƙi idan aka kakaba mana yaƙi.
-
An Kashe Sojojin Yahudawa Dubu 13 A Yaƙin Da Suka Yi Da Hizbullah Da Hamas
Shugaban kwamitin amintattu na majalisar malaman musulmin kasar Lebanon: An Kashe Sojojin Yahudawa Dubu 13 A Yaƙin Da Suka Yi Da Hizbullah Da Hamas.
-
Isra'ila Ta Karya Sulhun Tsagaita Wuta A Kudancin Lebanon / sojojin Isra'ila Sun Kai Hari Kan 'Yan Gudun Hijira
A cewar kamfanin Irana Wasu majiyoyin labarai sun rawaito cewa sojojin mamaya da su kai matukar fusata da komawar mazauna kudancin Lebanon gidajensu sun kai musu hari. Isra'ila Ta Karya Sulhun Tsagaita Wuta A Kudancin Lebanon / sojojin Isra'ila Sun Kai Hari Kan 'Yan Gudun Hijira
-
Rahoton Irin Asarar Da Isra’ila Ta Yi A Ykinta Da Lebnon
Kafofin yada labaran yahudawan sun bayar da labarin hasarar rayuka da barnar da aka yi a yakin da suka yi da kungiyar Hizbullah
-
Bidiyon Da Ke Nuna Qididdigar Ta Irin Barnar Da Isra'ila Ta Yi A Yankunan Kudancin Birnin Beirut Da Garuruwan Kudancin Lebanon
Bidiyon Da Ke Nuna Qididdigar Ta Irin Barnar Da Isra'ila Ta Yi A Yankunan Kudancin Birnin Beirut Da Garuruwan Kudancin Lebanon
-
Labarai Cikin Hotuna Na: Farin Cikin 'Yan Kasar Labanon Na Dawowarsu Cikin Nasara Zuwa Yankunan Kudancin Kasar Bayan Tsagaita Bude Wuta
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya habarta maku cewa: al'ummar yankunan kudancin kasar Lebanon, musamman ma unguwannin birnin Dahiyat Beirut, wadanda suka fice daga wadannan yankuna saboda wuce gona da iri na gwamnatin sahyoniyawa, bayan tsagaita bude wuta, suna masu rike da Tutar Hizbullah da Hotunan Shahidai da Sayyid Hasan Nasrallah, cikin nasara suna komawa gidajensu.
-
Sahayoniyawa: Sojojin Isra'ila Sun Sha Kaye A Yakin Da Suke Yi Da Lebanon + Bidiyo
A Lokaci Guda Tare Da Farkon Tsagaita Wutar; Yadda Yahudawan Sahyoniya Suke Bakincinkin Dawowar ‘Yan Lebanon Zuwa Kudu/ Me Ya Sa Gwamnatin Sahyoniyawan Ta Amince Da Tsagaita Bude Wuta?!
-
An Fara Aiwatar Da Tsagaita Wuta Tsakanin Hizbullah Da Izra’ila
Adadin shahidan Lebanon ya kai 3,823 har ila yau lokaci mutane 15,859 ne suka samu raunuka sakamakon wuce gona da iri da gwamnatin yahudawan sahyuniya ke yi a kasar Labanon.
-
Tankunan Yaƙin Isra'ila 6 A Hizbullah Ta Tarwatsa A Kudancin Lebanon Cikin Mintuna 15
Zuwa yanzu Hizbullah ta Lalata Yankunan yaƙin Isra'ila 60 tun daga ranar da sojojin Isra'ila suka fara yunkurin shiga Labnon ta kasa
-
Bidiyon Yadda Hizbullah Ta Kai Hari Kan Sansani Sharaga
Hizbullah ta kai hare-haren makamai masu linzami kan sansanin Shraga na gwamnatin sahyoniyawa
-
Sakon Hizbullah Ta Fitar Bayan Hare-Haren Da Ta Kai A Tel Aviv
Sakon yazo kamar haka "Tel Aviv vs Beirut"