Kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta lalata tankunan yaki na Merkava na Isra'ila 6 a kudancin kasar Lebanon cikin mintuna 15 da suka wuce.
Ta haka ne adadin tankunan yaki na Isra'ila da aka lalata a kudancin kasar Lebanon ya karu zuwa 60 tun bayan fara aikin kasa na sojojin yahudawan sahyoniyawan mamaya.