Hizbullah ta Harba rokoki sama da 240 daga Lebanon zuwa yankunan da aka mamaye
Majiyoyi masu amfani da harshen yahudanci sun sanar da cewa tun a safiyar yau Hizbullah ta harba rokoki sama da 240 daga kasar Labanon zuwa arewa da tsakiyar kasar Falasdinu da K mamaye.
Tun da safiyar yau ne kungiyar Hizbullah ta kai hare-hare a birnin Tel Aviv da kewayenta har sau 3.