-
Sakataren Majalissar Ahlul Bayt As Ta Duniya Ya Gana Da Sakataren Majalisar Ƙoli Ta Juyin Juya Halin Al'adu
Ganawar Sakataren Majalisar Ƙoli ta Juyin Juya Halin Al'adu da Babban Sakataren majalissar Ahlul-Bayt (AS) ta Duniya
-
Labarai Cikin Hotuna| Na Ganawar Manyan Jami'an Taron Umna'ur-Rusul Da Ayatullah Ramazani
Labarai Cikin Hotuna| Na Ganawar Manyan Jami'an Taron Umna'ur-Rusul Da Ayatullah Ramazani
-
Tsoffin Daliban Jami'ar Al-Mustafa Sun Gana Da Babban Sakataren Majalisar Ahlul Bayt As + Hotuna
Tsoffin Daliban Jami'ar Al-Mustafa da Babban Sakataren majalissar Ahl-ul-Bayt ta Duniya
-
Rahoto Cikin Hotuna | An Gudanar Da Taron Kusantar Addini Da Al'adu A Zauren Majalisar Ahlul Bayt (A.S) A Qum
Rahoto Cikin Hotuna | An Gudanar Da Taron Kusantar Addini Da Al'adu A Zauren Majalisar Ahlul Bayt (A.S) A Qum
-
An Fassara Tare Da Buga Littafin "Imam Ali (A.S) A Mahangar Halifofi" Da Harshen Swahili
Bisa daukar nauyin Babban Daraktan Ayyukan Al'adu da Bugawa na Majalisar Ahlul Bayt (A.S), an fassara tare da buga littafin "Imam Ali (A.S) a mahangar Halifofi" da harshen Swahili.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Taron Ma'aikatan Majalisar Ahlul Bayt (a.s) Ta Duniya
Ma'aikatan Majalisar Ahlul Bayt (a.s) ta Duniya sun gudanar da taron wanda ya yi daidai da Bukukuwan Watan Shaban da bukukuwan murnar juyin juya halin musulunci na Iran
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Halartar Shugaban Majalissar Ahlul Bayt As Ta Duniya Muzaharar Allawadai Da Masu Tarzoma A Tehran
Ayatullah Ramzani Dz ya halarci tattakin nuna kin amincewa da masu tada tarzoma na tashe-tashen hankula da suka faru a Iran a kwanakin nan
-
Rahoto Cikin Hotuna | Bikin Tunawa Da Haihuwar Yesu Almasihu (SAW) A Jami'ar Ahlul Bayt Ta Duniya
Taron Mauludin Yesu Almasihu (SAW) A Jami'ar Ahlul Bayt Ta Duniya
-
Musulmai Ba Sa Yin Shiru Ba Idan Aka Ci Zarafi Ga Abubuwa Masu Tsarki
Majalisar Ahlul Bayt (As) Ta Duniya Ta Yi Allah Wadai Da Cin Zarafin Alqur'ani A Amurka
Bayan cin zarafin Alqur'ani mai tsarki a Amurka, Majalisar Duniya ta Ahlul Bayt (AS) ta fitar da wata sanarwa da ta yi Allah wadai da wannan aiki tare da kiransa cin zarafi kai tsaye ga dukkan al'ummar Musulmi.
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Taron Gabatar Da Littafin " Runbun Ilimin Shi'a"
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: An gudanar da bikin buɗe "Ƙwafi na littafin Runbun Ilimin Shi'a" mai taken "Gabatar da Shi'a a Duniyar Yau; Bukatu da Kalubale" a yau, Alhamis, 18 ga Disamba, 2025 a zauren taro na Majalisar Duniya ta Ahlul Bayt (AS).
-
Tsarin Ilimi Don Gabatar Da Shi'a, Bisa Ga Hankali Da Fahimtar Ɗan Adam
An Gudanar Da Bikin Buɗe Babban Littafi Na "Runbun Ilimin Shi'a"
A wani biki da aka gudanar a yau, Alhamis, 18 ga Disamba, 2025, a zauren taro na Majalisar Duniya ta Ahlul Bayt (AS) da ke Qom, an bayyana "Ƙwafi Runbun Ilimin Shi'a".
-
Wanene Hujr Ibn Addi?
Hujr ibn Adi yana ɗaya daga cikin waɗanda suka zo gaban Annabin Allah suka karbi Musulunci tun yana ƙarami. Kyawawan halayensa sun haɗa da gudun duniya, yin salloli, da sauransu. Ya kasance tare da Imam Ali (AS) a Siffin da Nahrawan kuma yana ɗaya daga cikin sahabban Imam Hasan (AS). Hujr ya ƙi Muawiyah kuma ya la'ance shi, Muawiyah kuma ya fusata da matsayin da ya dauka, ya ba da umarnin a kasheshi kuma ya shahadantar da shi a shekara ta 51 bayan hijira.
-
Membobin Cibiyar Binciken Musulunci Sun Gana Da Ayatullah Ramazani + Hotuna
Membobin Cibiyar Binciken Musulunci ta Majalisar Shawarwari ta Musulunci sun gana da Ayatullah Ramazani