Hotona | Taron Bude Ofishin Majalissar Ahlul Baiti (AS) Ta Duniya A Babban Birnin Kasar Labanon
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti na kasa da kasa (ABNA) ya bayar da rahoton cewa: an bude cibiyar buga littattafai da shagon sayar da littattafai na hadin gwiwa da Darul-Mustafa al-Alamiyyah mai alaka da Jami’ar Mustafa ta duniya da kuma Darul-Mustafa al-alamiyah mai alaka da majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya wannan taro anyi shi a yankin Harek na Beirut babban birnin kasar Labanon. Har ila yau, a wajen bukin an gabatar da Majmu’ar wakoki karo na biyu na Hujjatul-Islam Walmuslimeen, Nabil Halbawi dan kasar Syria mamba a majalisar koli ta majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya mai sunan (Hamsatul Abir).
Your Comment