Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: An gudanar da taron majalisar koli ta wayar da kan al'ummar musulmi ta duniya mai taken: (Palastinu, Tushen hadin kan al'ummar musulmi) a ranar Talata 09 ga watan Satumba, 2025, a otal din Parsian Azadi. A wannan taro an karanta sako daga Ali Akbar Welayati, babban sakataren majalisar farkawawar Musulunci ta duniya mai taken: "Kisan kare dangi a Gaza wani lamari ne da ba za a iya dawo da shi ba a tarihi".
Hoto: Hossein Yarahmadi


















Your Comment