an gudanar da taron shekara-shekara na ma'aikatan kamfanin dillancin labarai na ABNA a yammacin ranar Alhamis 04/09/2025 shekara a dakin taro na rukunin mataimakan Imam Mahdi (AS) da ke birnin Qum.
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: an gudanar da taron shekara-shekara na ma'aikatan kamfanin dillancin labarai na ABNA a yammacin ranar Alhamis 04/09/2025 shekara a dakin taro na rukunin mataimakan Imam Mahdi (AS) da ke birnin Qum.
Hoto: Hamid Abedi
Your Comment