-
Limamin Juma'a Na Bagadaza Ya Tabbatar Da Ci Gaba Da Yi Gwagwarmaya Da Isra'ila
Sayyid Yassin AlMusawi: Jana'izar da aka yi a birnin Beirut ga jagoran gwagwarmaya Sayyid Hassan Nasrallah, wani muhimmin al'amari ne da ke nuna matsayin mutumin da kuma rawar da ya taka a fagen gwagwarmaya da Isra'ila.
-
Ku Ji Tsoron Wuta Ko Da Ciyar Da Rabin Dabino Ne, Ku Ji Tsoron Wuta Ko Da Shayar Da Makwarwar Ruwan Sha Ne.
Cikakkiyar Tarjamar Huɗubar Manzon Allah {Sawa} Na Shigowar Watan Ramadan
"Ya Abal-Hasan! Mafi alherin ayyukan wannan wata su ne nisantar abunda Allah Ta’ala ya haramta.” Sai ya fashe da kuka, na ce: Ya Manzon Allah, me ya sa ka kuka? Ya ce: “Ya Ali, ina kuka ga abin zai faru a gare ka a cikin wannan wata, kamar ina tare da kai alhali kana sallah ga Ubangijinka, kuma mafi sharrin mutanen farko da na karshe, dan’uwan wanda ya soke Rakumar Samudawa, ya zo ta sare ka a a goshinka, har jinin jike muka gemu".
-
Tashin Bom A Pakistan Yayi Sanadin Shahadar Mutane 6
Majiyar Pakistan ta rawaito cewa akalla mutane 6 ne suka mutu, wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon wani harin kunar bakin wake da aka kai a lokacin sallar Juma'a a masallacin Haqqaniyyah dake arewacin kasar.
-
Yara 15 Ne Suka Mutu A Gaza Sakamakon Tsananin Sanyi Tun Farkon Shigowarsa
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a zirin Gaza ta sanar da cewa: Yara 15 ne suka mutu sakamakon sanyi a Gaza tun farkon lokacin sanyi
-
Duk Lokacin Da Mutum Ya Kasance A Cikin Masallaci Ana Rubuta Masa Laɗan Yin Ibada Ne
Wannan bayani wani ɓangare ne daga cikin hudubar sallar Juma'a ta wannan makon a birnin Aalishahr Bushehr Iran, ranar 22 ga watan Fabrairu 2025, wanda Sheikh Hujjatul Islam Walmuslimin Hamidinejad, babban limamin Juma'a na birnin ya gabatar.
-
Mutane Dubu 4.500 Ne Suka Rasa Wata Gaɓa Daga Jikinsu Sakamakon Hare-Haren Isra'ila A Gaza
Wandanda Aka Yankewa Wata Gaɓa Ta Jikinsu 4,500 Ne A Gaza Ke Jiran Ayi Masu Magani Sakamakon Laifukan Ta'addancin Isra'ila Na Hare-haren Da Ta Ke Kaiwa
-
An Binne Gawar Sayyid Hasan Nasrallah A Makwancinta + Bidiyoyi
Jikin mai tsarki na Shahid Nasrallah ya kwanta a cikin makwancin kabarinsa.
-
Isra'ila Ta Fitar Da Bidiyon Yadda Ta Kai Harin da Yayi Sanadi Shahadar Su Sayyid Nasrallah
Wannan bidiyo Isra'ila ta fitar da shi a karon farko inda ta ta nuna yanayin lokacin shahadar shahidan Sayyid Hasan Nasrallah
-
Sojojin Isra'ila Na Shirye-shiryen Kutsawa Birnin Jenin
Kamal Abu Rabb, gwamnan Jenin, ya sanar da cewa a sa'i ɗaya kuma sojojin gwamnatin mamaya sun kafa dokar hana fita ta sa'o'i 48 a birnin Qabatiya na lardin Jenin.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Halartar Shaikh Zakzaky Beirut
Babban shugaban harkar musulunci a Najeriya Sheikh Ibrahim Zakzaky (h) ya isa birnin Beirut domin halartar jana'izar gawawwakin shahidan gwagwarmaya Sayyid Hassan Nasrallah da Sayyid Hashim Safiyuddin. "Tabbas Muna Kan Alkawarinmu"
-
Kimanin Mutane Miliyan 1.4 Ne Suka Jalarci Jana'izar Shahidai Shugabannin Hizbullah
Tashar Talabijin ta Al-Mayadeen ta kasar Lebanon ta bayar da rahoton cewa, dubban daruruwan mutane ne suka halarci jana'izar shahidai shugabannin Hizbullah, kuma bisa kiyasi mutane miliyan 1.4 ne suka halarci taron.
-
Bidiyon Yadda Akai Wa Shahidai Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Safiyuddin Sallah Jana'iza
An gudanar da Sallah Jana'iza ga gawawwakin Shahidai Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Hashim Safiyuddin.
-
Sheikh Zakzaky (H) Ya Tafi Labanon Domin Halarta Jana'izar Shahidai Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Safiyuddin
Jagoran harkar musulunci a Nigeria Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya tafi Ƙasar labanon don halartar Jana'izar Shahidai Mujahidai Sayyid Hasan Nasrallah (R) da Sayyid Hashim Safiyuddin (R). @SzakzakyOffice 22/02/2025
-
Ranar Jana'izar Shahidai Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Safiyuddin Rana Mai Cike Da Juna Soyayya Da Baƙin Cikin Rabuwa Da Masoya
Fitattun masanan Lebanon a wata hira da wakilin ABNA a Beirut: Jana'izar Shahidai za ta kasance rana mai cike da tarihi da nuna soyayya da bakin ciki + bidiyo
-
Bidiyoyin Yadda Hamas Ta Miƙa Gawarwakin Fursunonin Isra'ila 4
A Yau Alhamis Hamas ta bayar da gawarwarkin yahudawan sahyoniya 4 ga kungiyar agaji ta Red Cross
-
Hamas: Ayyuka Ta'addancin Yahudawan Sahyoniya Ba Za Su Iya Girgiza Ƙarfi Da Azamar Palasdinawa Ba
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ta jaddada a cikin wata sanarwa da ta fitar a yau cewa: Mun yi duk abin da za mu iya don ceto rayukan fursunonin Sahyoniyawa amma Isra'ila ta kashe fursunonin na ta.
-
Jagora: Faɗaɗa Alaƙa Da Ƙasashen Maƙwabtaka Tabbatacciyar Siyasa Ga Iran
A ganawar da ya yi da Sarkin Qatar, Jagoran juyin juya halin Musulunci ya jaddada cewa, fadada alaka da kasashen da ke makwabtaka da su, ita ce madaidaiciyar manufofin siyasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran, yana mai cewa: Daya daga cikin manufofin gwamnatin Dr. Pezzekian da aka ayyana shi ne fadada alaka da makwabta.
-
Gwagwarmaya Falasdinawa Na Shirin Miƙa Gawarwakin Fursunonin Isra'ila A Yau
Gwagwarmaya Falasdinawa Na Shirin Miƙa Gawarwakin Fursunonin Isra'ila A Yau Inda Ta Kafa Babbar Bana Da Ke Ɗauke Da Cewa Muddun Aka Ci Gaba Da Yaƙi Tom Gawarwakin Fursunonin Isra'ila Ne Kaɗai Zasu Koma Isra'ila
-
Bidiyo Yadda Ake Gudanar Da Shirye-Shiryen Jana'izar Shahidai Sayyid Hasan Nasrullah Da Sayyid Safiyuddin
Wannan bidiyon yana ɗauke da yanayi na baya-bayan nan daga birnin Beirut da kuma yadda ake shirye-shiryen jana'izar shahidan 'yanci da tafarkin Qudus, Sayyid Hasan Nasrallah da Sayyid Hashim Safiyuddin.
-
Lebanon: Akwai Lauje Cikin Naɗi A Sabuwar Gwamnati
Wannan rahoton yana dauke da bidiyoyin yadda jami'an tsaron kasar Labanon suka fesa barkonon tsohuwa akan taron lumana na masu zanga-zangar kin amincewa da hana sauka da tashin jiragen kasar Iran.
-
Bidiyon Yadda Hamas Ta Gudanar Da Taron Sakin Fursunonin Isra'ila 3 A Yau
Wannan rahoto yana dauke da bidiyo ɗaukar sama na yankin da taron sakin fursunonin Isra'ila 3 ya gudanar
-
Hamas Gobe Za Ta Saki Fursunonin Isra'ila Uku
Kamar yadda Abu Ubaidah, kakakin Al-Qassam ya fada cewa za a saki fursunonin yahudawan sahyoniya 3 a gobe.
-
Kamfanin Labaran -ABNA- Na Taya Ku Murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Imam Zaman {As} + Bidiyo
Wannan shine tafarkin Imamul Mahdi As; Hanyar da ke cike soyayya wanda akai alkawarin zai zo ya cika duniya da adalci
-
Labarai Cikin Bidiyo | Yadda Ƴan Afirka Suka Kafa Tantin Hidima A Taron Nisfu Sha'aban
Kamar yadda kuke ganin gungun ƴan Afirka ne da ke Iran suke tarba tare da yin maraba da hidimtawa miliyoyin masu ziyara da suka zo taron bikin Nisfu Sha'aban a birnin Qum.
-
Labanon: Bamu Amince Da Wanzuwar Sojojin Isra'ila A Ƙasarmu Ba
Nabih Berri: Muna ƙin amincewa da kasancewar sojojin sahyoniyawa da sukai saura a kasarmu
-
Maulidi Mai Albarka Na Imam Mahdi (Aj) Hasken Da Allah Ta'ala Zai Bayyanar Da Shi KoaDa Kafirai Da Mushrikai Da Munafukai Sun Ki
Malaman da dama sun ruwaito ko kuma sun bayar da labarin kissar maulidin ta hanyoyi ingantattu, kamar su Abu Ja’afar Tabari, Fadl ibn Shazan, Husayn bn Hamdan, Ali bn al-Husaynil-Mas’udi, Sheikh al-Saduq, Sheikh Tusi, Sheikhul Mufid, da sauransu.
-
Bidiyon Lokacin Halartar Jagora A Masallacin Jamkaran
Ziyarar masallacin Jamkaran na daya daga cikin shirye-shiryen Ayatullah Khamenei da ke gudana a lokuta daban-daban na shekara, shima wannan fim din da aka fitar na daya daga cikin wadannan shirye-shirye da suka gudana ba da dadewa ba.
-
Bidiyon Yadda Isra'ila Ta Ruguza Jami'ar Musulunci Ta Gaza
Wannan bidiyon an dauke shi ne daga sama wand yake nuna irin rugujewar jami'ar Musulunci ta Gaza
-
Bidiyon Yadda Isra'ila Ta Aike Da Kayan Aikin Soja Zuwa Sansanin Nurush Shamsi
Ta aike ne da kayan aikin soja na moto cikin shirin yaki zuwa sansanin Nur Shams da ke Tulkarm
-
Hamas Ta Fitar Da Bayani Kan Yarjejeniyar Musayar Fursunoni
Kungiyar gwagwarmaya ta Hamas saki sabbin bayanai na yarjejeniyar musayar fursunoni