جدیدترین خبرها
-
سرویسهاNajeriya Zata Ba Wa Al'ummomin Karkara Sabbin Kananan Grid Na Wutar Lantarki
Najeriyar a matsayin kasar da ta fi kowacce kasa yawan al'umma a nahiyar Afirka, tana shirin kara yawan kason da ake samu daga makamashin wutar lantarki da ake samarwa a kasar daga kashi 22% zuwa kashi 50 cikin…
-
سرویسهاAn Kafa "Ƙungiyar Al'adu Ta Iran" A Ghana
Domin samar da hanyar sadarwa tsakanin daliban Ghana da suka kammala karatun jami'o'in Iran da kuma amfani da karfin gida wajen raya alakar Tehran da Accra, an kafa cibiyar kungiyar al'adu ta Iran a Ghana.
-
سرویسهاShugabannin Larabawa Sun Jaddada Adawarsu Ga Korar Falasdinawa Sun Bukaci A Sake Gina Gaza
Bayan gudanar da wannan taro Gwamnatin Sahayoniya ta nuna adawarta ga shirin kasashen Larabawa dangane da Gaza
-
سرویسها'Yan majalisar Masar sun Ragargaji Netanyahu
Mambobin majalisar dokokin Masar sun yi kakkausar suka ga matakin da firaministan Isra'ila ya dauka na hana shigar agajin jin kai Gaza, suna masu cewa matakin a matsayin "laifi ne na yaki" da kuma "samun keta dokokin…
-
سرویسهاLabarai Cikin Hotuna: An Fara Gudanar Da Dararen Ramadan A Cibiyar Sayyida Zahra Da Ke Birnin Abidjan Na Kasar Ivory Coast.
Labarai Cikin Hotuna: An Fara Gudanar Da Dararen Ramadan A Cibiyar Sayyida Zahra Da Ke Birnin Abidjan Na Kasar Ivory Coast.
-
سرویسهاAljeriya Za Ta Gudanar Da Taro Kan Batun Falasdinu
Aljeriya za ta gudanar da taro kan batun falasdinu bayan bayan sallar idi
-
Rahoto Ckin Hotuna Na | Bada Tallafin Kayan Abinci Daga Shugaban Harkar Musulunci A Najeriya
سرویسهاRahoto Ckin Hotuna Na | Bada Tallafin Kayan Abinci Daga Shugaban Harkar Musulunci A Najeriya
shugaban harkar Musulunci a Najeriya Sayyid Shaikh Ibrahim Zakzaky, yana raba kayan abinci ga mabukata a Zariya da sauran garuruwa.
-
سرویسهاAn Gabatar Da Taron Tunawa Da Iyayen Annabi Muhammad (Sawa) A Katsina + Hotuna
A ranar Laraba 25/12/2024 ne ’Yan’uwa Musulmi almajiran Sayyid Zakzaky (H) na Da’irar Katsina suka gudanar da taron tunawa da Mahaifan Manzon Allah (Sayyid Abdullahi da Sayyida Amina A.S).
-
HausaShaikh Ibraheem Zakzaky (H): Lokacin Mauludin Sayyidah Zahra (As) Lokaci Ne Na Murna
Shaikh Ibraheem Zakzaky (H): Lokacin Mauludin Sayyidah Zahra (As) Lokaci Ne Na Murna
-
HausaJami'an Tsaron Najeriya Sun Kama Mabiya Sheikh Ibrahim Alzakzaky A Abuja
Duk da Ƙarar da Almajiran Malam Zakzaky Suka yi a Kotu, Yan Sanda Sun Kama Sama da Mutane 200 a Wajen Taronsu a Abuja
-
HausaSheikh Zakzaky Ya Gudanar Da Jawabi A Taron Cika Shekaru 9 Da Kisan Kiyashi A Zariya
An gudanar da taron cika shekaru 9 da kisan kiyashi a Zariya, wanda sojojin Najeriya suka yi wa mabiya Hujjatul-Islam Sheikh Ibrahim Zakzaky, jagoran Harkar Musulunci ta Najeriya (IMN) kisan kiyashi a watan Disamba…
-
HausaLabarai Cikin Hotuna Na Bikin Karrama Malaman Kur'ani A Jihar "Katsina" Ta Najeriya
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As ABNA ya habarta cewa: an gudanar da bikin karrama malaman kur’ani a karkashin jagorancin Sheikh Yaqub Yahya a garin Batagaro na jihar Katsina a Najeriya.