
14 Faburairu 2025 - 11:50
News ID: 1527403-
Kamar yadda kuke ganin gungun ƴan Afirka ne da ke Iran suke tarba tare da yin maraba da hidimtawa miliyoyin masu ziyara da suka zo taron bikin Nisfu Sha'aban a birnin Qum.
