13 Faburairu 2025 - 12:21
Bidiyon Yadda Isra'ila Ta Aike Da Kayan Aikin Soja Zuwa Sansanin Nurush Shamsi

Ta aike ne da kayan aikin soja na moto cikin shirin yaki zuwa sansanin Nur Shams da ke Tulkarm

Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna- bisa nakaltowa daga Kamfanin Dillancin Labarai na Safa ya wallafa bidiyon jigilar sabbin kayan aikin soja da wata motar mai dauke da mai zuwa sansanin Nur Shams da ke Tulkam.