Wakilin shari'a na Imam Khamene'i kuma mamban majalisar shawara ta Hizbullah, Ayatullah Sheikh Muhammad Yazbak, shi ya jagorancin sallah ga gawawwakin shahidai Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Safiyuddin.

An gudanar da Sallah Jana'iza ga gawawwakin Shahidai Sayyid Hasan Nasrallah Da Sayyid Hashim Safiyuddin.