-
Spain Ta Maka Jami'an Kamfanin Karfe Da Suka Haɗa Kai A Laifukan Yaƙi A Gaza A Kotu
Kotun Ƙasa ta Spain ta sanar da buɗe shari'a kan manyan jami'ai uku a kamfanin ƙarfe na Sedinor.
-
Spain: Takunkumin Makamai Da Muka Sanya Isra'ila Suna Na Daram
Firaministan Spain Pedro Sanchez ya yi ishara da yarjejeniyar zaman lafiya a Gaza a cikin wata…
-
Rahoto Cikin Bidiyo| Mutane Sama Da 500,000 Sukai Zanga-Zanga Goyon Bayan Falasdinawa A London
Rahoto Cikin Bidiyo| Mutane Sama Da 500,000 Sukai Zanga-Zanga Goyon Bayan Falasdinawa A London
-
Gwamnatin Jamus Ta Na Yarjejeniya Da Taliban Kandawo Da 'Yan Gudun Hijirar Afghanistan
Gwamnatin Jamus ta sanar da cewa tana gab da cimma yarjejeniya da Taliban don gudanar da jigilar…
-
Majalisar Venezuela Ta Rattaba Hannu Kan Yarjejeniya Da Rasha
Majalisar dokokin Venezuela ta amince da yarjejeniyar kawance tsakanin kasashen kudancin Amurka…
-
Wadanne Ƙasashe Ne Ke Ci Gaba Da Aika Makamai Zuwa Isra'ila Duk Da Amincewarsu Ga Ƙasar Falasdinu?
Daga cikin kasashen da suka amince da Falasdinu, wasu kamar Belgium, Spain, Norway, sun kakabawa…
-
Bidiyon Yadda Jiragen Ruwan Ƙasashen Turai Ke Tafiya Zuwa Gaza
Kungiyar Al-Samoud Global Flotilla ta sanar da cewa Hukumar Agajin Gaggawa ta Italiya ta aika…
-
Tawagogin Musulmai Sun Nuna Adawarsu Ga Halartar Kakakin Majalisar Knesset A Taron Geneva + Bidiyo
Tawagogin ƙasashen Musulmi sun yi zanga-zangar adawa da halartar Kakakin Majalisar Knesset…