جدیدترین خبرها
-
سرویسهاLabarai Cikin Hotuna |Na Yadda Al’ummar Gaza Suke Yin Buda Baki A Cikin Kufai
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (AS) - ABNA ya habarta cewa, al’ummar Palastinawa masu yawan gaske a birnin Tel Al-Hawa da ke yammacin zirin Gaza sun yi buda baki a rukuni-rukuni a na kfan…
-
سرویسهاAn Gabatar Da Taron Tunawa Da Iyayen Annabi Muhammad (Sawa) A Katsina + Hotuna
A ranar Laraba 25/12/2024 ne ’Yan’uwa Musulmi almajiran Sayyid Zakzaky (H) na Da’irar Katsina suka gudanar da taron tunawa da Mahaifan Manzon Allah (Sayyid Abdullahi da Sayyida Amina A.S).
-
HausaLabarai Cikin Hotuna Na Yadda Sojojin Yahudawa Suka Kona Asibitin Kamal Udwan Da Ke Arewacin Zirin Gaza
Sojojin mamayar Isra'ila ta sun ƙona wannan asibitin inda hayaki mai duhu da karfi ya bazu a sararin samaniyar wannan yanki.
-
HausaLabarai Cikin Hotuna Na Yadda Aka Yi Jana'izar Shahidan Hizbullah 3 A Garin "Aljumaijama" Na Kasar Lebanon.
An Gudanar Da Jana'izar Shahidan Hizbullah 3 A Garin "Aljumaijama" Na Kasar Lebanon.
-
HausaLabarai Cikin Hotuna Na Taron Ganawa Da Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Na Iran
Dubban jama'a daga sassa daban-daban a safiyar Laraba (11-december-2024) ne suka gana da Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i a ginin Hussainiyar Imam Khumaini. A cikin wannan taro,…
-
HausaLabarai Cikin Hotuna Na Rakiyar Shahidan 11 Na Kungiyar Hizbullah Ta Kasar Labanon A Garin "Shakra"
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As ABNA ya habarta cewa: an raka tare da binne gawawwakin shahidai mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon 11 da suka yi shahada a garin Shaqra da ke kudancin…
-
HausaLabarai Cikin Hotuna Na: Farin Cikin 'Yan Kasar Labanon Na Dawowarsu Cikin Nasara Zuwa Yankunan Kudancin Kasar Bayan Tsagaita Bude Wuta
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya habarta maku cewa: al'ummar yankunan kudancin kasar Lebanon, musamman ma unguwannin birnin Dahiyat Beirut, wadanda suka fice daga wadannan…
-
HausaRahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Zaman Makokin Ranar Shahadar Sayyida Fatima (S) A Hubbaren Sayyidah Ma’asumah (S).
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makoki ranar shahadar Sayyida Fatima Zahra (S) a hubbaren Sayyida Ma’asumah (S) da ke birnin Qum…
-
HausaRahoto Cikin Hotuna Na Taron Makoki Kwanaki Goma Na Farko Na Shahadar Sayyidah Fatimah As A Husainiyyar Bani Fatimah Isfahan
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makoki na kwanaki goma na farko na tunawa da shahadar Sayyidah Fatimah As a Husainiyyar Bani Fatimah…
-
HausaMayakan Yahudawan Sahyoniya Sun Shahadantar Da Fursunonin Falasdinawa Uku Bayan An Sako Su
Mayakan Yahudawan Sahyoniya Sun Shahadantar Da Fursunonin Falasdinawa Uku Bayan An Sako Su
-
HausaLabarai Cikin Hotuna: Na Karatun Al-Qur'ani Da Addu'oi Ga Marigayi Sheikh Adamu Tsoho Jos A Garin Rogo, Nigeria
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Bait (As) - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da Karatun Al-Qur'ani da Addu'oi ga Marigayi Sheikh Adamu Tsoho Jos a garin Rogo, Nigeria.
-
HausaRahoton Hotuna Na Bikin Taya Murnar Samu Matsayin Ilimi Na Hujjatul-Islam Ga Dr. Abdul Karim Biazar Shirazi A Birnin Qum.
Rahoton Hotuna Na Bikin Taya Murnar Samu Matsayin Ilimi Na Hujjatul-Islam Ga Dr. Abdul Karim Biazar Shirazi A Birnin Qum.