-
Najeriya Zata Ba Wa Al'ummomin Karkara Sabbin Kananan Grid Na Wutar Lantarki
Najeriyar a matsayin kasar da ta fi kowacce kasa yawan al'umma a nahiyar Afirka, tana shirin kara yawan kason da ake samu daga makamashin wutar lantarki da ake samarwa a kasar daga kashi 22% zuwa kashi 50 cikin dari.
-
Birnin Rafah Yana Cikin Mawuyacin Halin Tabarbarewa/Kashi 70 Na Mazaunasa Har Yanzu Suna Gudun Hijira
Mashigar ta Rafah ita ce mashigar zirin Gaza daya tilo zuwa kasashen waje, kuma tana da matakukar muhimmanci ga Falasdinawa saboda sabanin sauran mashigogin, ita ba ta karkashin ikon Isra'ila kai tsaye.
-
Kungiyar Hamas Ta Yi Gargadi Kan Laifukan Da Hukumar Falasdinawan Ta Ke Aikatawa
Kungiyar gwagwarmaya ta Hamas ta yi gargadi game da ci gaba da aikata laifukan da jami'an tsaro na PA ke yi.
-
Hamas: Isra'ila Ba Ta Cika Alkawarinta Na Ficewa Daga Philadelphia Ba
Mazauna yankunan Falasdinawa da aka mamaye suna goyon bayan tattaunawa kai tsaye tsakanin Washington da Hamas
-
Yadda Al’ummar Kasar Yaman Suka Fito Domin Nuna Goyon Bayansu Ga Matakin Sojojin Kasar
Al'ummar kasar Yemen sun nuna goyon bayansu ga matakin da sojojin kasar suka dauka kan gwamnatin sahyoniyawa na ci gaba da kai hare-hare ga jiragin ruwan Isra’ila
-
Kungiyoyin Gwagwarmayar Falasdinu Sun Goyi Bayan Yaman Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Ga Jiragen Ruwan Isra’ila
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya yi gargadin a yammacin ranar Juma'a cewa idan har gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ba ta kawo karshen kawanya da kuma barin gudanar ayyukan jin kai da ake kai wa Gaza cikin kwanaki hudu masu zuwa ba, to kungiyar za ta koma aikin sojan ruwa a kan Isra'ila.