جدیدترین خبرها
-
سرویسهاA Yau Ne Za A Fara Atisaye Karo Na 7 Na Haɗin Tsaro Belt 2025 + Bidiyo
Gamayyar atisaye Jiragen ruwan sojojin ruwa na China da na Rasha sun shiga yankin ruwan Iran domin fara atisayen hadin gwiwa domin karfafa tsaro
-
HausaMasallata 40,000 Suka Halarci Sallar Juma'a A Masallacin Al-Aqsa + Bidiyo
Adadin shahidan yakin Gaza ya kai mutane 45,436
-
HausaBidiyoyin Yadda Isra'ila Ta Mamaye Garuruwa Biyu A Cikin Kasar Siriya
Amurka na sane da matakin da gwamnatin Sahayoniya ta dauka na mamaye wani yanki na kasar Siriya
-
HausaDakarun Syria Na Ci Gaba Da Kwato Yankunan Arewacin Hama Da Kudancin Idlib Daga Hannaun ‘Yan Ta’adda + Bidiyo
Bayan ci gaban da 'yan ta'addar Tahrir al-Sham suka yi cikin sauri, bisa matakan da kwamandojin Siriya suka dauka da kuma fagen gwagwarmaya, an daidaita layukan tsaron gaba a arewacin birnin Hama tare da 'yantar…
-
HausaBidiyon Da Ke Nuna Qididdigar Ta Irin Barnar Da Isra'ila Ta Yi A Yankunan Kudancin Birnin Beirut Da Garuruwan Kudancin Lebanon
Bidiyon Da Ke Nuna Qididdigar Ta Irin Barnar Da Isra'ila Ta Yi A Yankunan Kudancin Birnin Beirut Da Garuruwan Kudancin Lebanon
-
HausaBidiyon Yadda Hizbullah Ta Kai Hari Kan Sansani Sharaga
Hizbullah ta kai hare-haren makamai masu linzami kan sansanin Shraga na gwamnatin sahyoniyawa
-
HausaBidiyoyin Harin Makamai Masu Linzamin 150 Da Hezbollah Ta Kai Kan Tel Aviv
Majiyoyin yada labarai sun bayar da rahoton cewa, an sake kai wani harin roka da kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta kai a Tel Aviv da kuma faruwar fashe-fashen bama-bamai da dama a wannan yanki.
-
Hausa'Yan Shi'a 108 Su Kai Shahada Bayan Harin Da 'Yan Ta'addan Takfiriyya Su Kai A Pakistan
Adadin shahidan harin ta'addancin da aka kai wa 'yan Shi'a na Parachenar a Pakistan ya kai shahidai 108 / jarirai 12 ne suka yi shahada a harin takfiriyya + Bidiyoyi
-
HausaBidiyo Hamas: Kisan Kiyashin Da Aka Yi A Baitalahiya Yazo Ne Sakamakon Ƙin Amincewar Amurka Akan Ƙudurin Tsagaita Wuta
An watsa bidiyon farko daga wurin da aka yi kisan kiyashi wanda kungiyar Hamas ta fitar sanarwa na mayar da martani ga ta'addancin da gwamnatin mamaya ta yi a Beit Lahia da unguwar Sheikh Rezwan:
-
HausaBidiyon Yadda Isra'ila Ta Kai Mummunan Harin Sama A Kudancin Beirut
An kai wani kazamin hari ta sama a yankunan kudancin birnin Beirut, babban birnin kasar Lebanon
-
HausaBidiyon Yadda Aka Hada Gawar Shahid Muhammad Afif Shugaban Hulda Da Jama'a Na Kungiyar Hizbullah
A taron manema labarai na karshe da shahidi Muhammad Afif ya halarta yayi kewar Sayyid Hasan Nasrallah inda ya ce: Ina jin kunyar tsayawa a karkashin mimbarin ku da tuta, amma bana jin muryarku; Ina mai neman dogon…
-
HausaBidiyo: Yahudawan Sahyoniya Suna Ci Gaba Da Yin Zanga-Zanga A Tel Aviv Domin A Zartar Da Musayar Fursunoni
Isra'ilawa suna ci gaba yi zanga-zanga a Tel Aviv don neman a gudanar da yarjejeniyar musayar fursunoni