Kungiyoyin fararen hula sun sanar da cewa za su gudanar da zanga-zangar adawa da manufofin Trump daga yau (Asabar) da fatan wadannan zanga-zangar za su kai ga akwatunan zabe. Guardian: An Tsara Fiye da tarurrukan nuna adawa 400
Wasu gungun daliban jami’ar Columbia sun yayyage takardun shaidarsu tare da rera taken “Ku Ƴantar Da Falasdinawa” don nuna adawa da manufofin siyasar da suka shafi Falasdinu.