جدیدترین خبرها
-
سرویسهاBirnin Rafah Yana Cikin Mawuyacin Halin Tabarbarewa/Kashi 70 Na Mazaunasa Har Yanzu Suna Gudun Hijira
Mashigar ta Rafah ita ce mashigar zirin Gaza daya tilo zuwa kasashen waje, kuma tana da matakukar muhimmanci ga Falasdinawa saboda sabanin sauran mashigogin, ita ba ta karkashin ikon Isra'ila kai tsaye.
-
سرویسهاKungiyar Hamas Ta Yi Gargadi Kan Laifukan Da Hukumar Falasdinawan Ta Ke Aikatawa
Kungiyar gwagwarmaya ta Hamas ta yi gargadi game da ci gaba da aikata laifukan da jami'an tsaro na PA ke yi.
-
سرویسهاHamas: Isra'ila Ba Ta Cika Alkawarinta Na Ficewa Daga Philadelphia Ba
Mazauna yankunan Falasdinawa da aka mamaye suna goyon bayan tattaunawa kai tsaye tsakanin Washington da Hamas
-
سرویسهاKungiyoyin Gwagwarmayar Falasdinu Sun Goyi Bayan Yaman Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Ga Jiragen Ruwan Isra’ila
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya yi gargadin a yammacin ranar Juma'a cewa idan har gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ba ta kawo karshen kawanya da kuma barin gudanar ayyukan jin kai da ake kai…
-
سرویسهاLabarai Cikin Hotuna |Na Yadda Al’ummar Gaza Suke Yin Buda Baki A Cikin Kufai
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (AS) - ABNA ya habarta cewa, al’ummar Palastinawa masu yawan gaske a birnin Tel Al-Hawa da ke yammacin zirin Gaza sun yi buda baki a rukuni-rukuni a na kfan…
-
سرویسهاA Yau Ne Za A Fara Atisaye Karo Na 7 Na Haɗin Tsaro Belt 2025 + Bidiyo
Gamayyar atisaye Jiragen ruwan sojojin ruwa na China da na Rasha sun shiga yankin ruwan Iran domin fara atisayen hadin gwiwa domin karfafa tsaro
-
سرویسهاIsra’la Na Ci Gaba Da Gina Sansanonin Soji A Labnon
Cikakkun bayanai na sabuwar mamayar da Isra'ila ta yi wa Lebanon; Tun daga gina wuraren soja zuwa killlace wasu yankunan.
-
سرویسهاBidiyon Yadda Isra’ila Ta Mayar Da Sansanin Nour Shams
Motocin Buldozar yakin haramtacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da sauya fasali da yanayin sansanin a karkashin manufarsu na matakan tsaro da shimfida hanyoyi a tsakiyar sansanin tare da rushe gidajen Falasdinawa…
-
سرویسهاWani Fursunan Falsɗinawa Yayi Shahada A Gidan Yarin Isra'ila
An fitar da sanarwa shahadar wani fursuna Bafalasdine a gidan yarin Isra'ila
-
سرویسهاHamas: Barazanar Trump Ba Ta Da Wani Amfani / Babu Fursunonin Da Za A Saki Ba Tare Da Yarjejeniya Ba
Hamas ta tabbatar da cewa: Ana ci gaba da kokari na masu shiga tsakani na aiwatar da dukkan matakai na yarjejeniyar
-
سرویسهاIsra'ila Na Ci Gaba Da Rushe Gidajen Falsɗinawa A Sansanin Nurush Shamsi
Sojojin Isra'ila na ci gaba da lalata gidajen Falasdinawa a sansanonin Nur Shams da Tulkarm da ke arewacin gabar yammacin kogin Jordan a ci gaba da kai hare-haren ta'addancinsu.
-
سرویسهاShugabannin Kasashen Siriya Da Lebnon Sun Tattauna Kan Yadda Zasu Sarrafa Iyakoki Tsakanin Lebanon Da Siriya
Shugabannin kasashen Lebanon da Syria sun tattauna batun kula da iyakokin kasashensu a wata ganawa.