-
An Bude Cibiyar Koyar Da Kur'ani Ta Shi'a Ta Farko A Kasar Afrika Ta Kudu + Hotuna Da Bidiyo
An bude Darul-Qur'an "Hakmat" a birnin "Pretoria" babban birnin kasar Afrika ta Kudu.
-
Chadi: Ruwan Sama Da Guguwa Sun Kashe Mutane 15 A Chadi
Jami'an kasar Chadi sun bayyana cewa ruwan sama da iska mai karfi a gabashin kasar ya kashe dalibai 14 da daya daga cikin malamansu.
-
'Yan Shi’a A Najeriya Sun Yi Muzahara Don Nuna Adawa Da Zaluncin Da Ake Yi Masu
Mabiya mazhabar Shi'a a Najeriya sun yi zanga-zangar nuna adawa da cin zarafin da 'yan sanda suka yi wa wasu 'yan mata da suka halarci taron Arbaeen din Imam Husaini As.
-
Bidiyo Muzaharar Arbaeen Din Shahadar Imam Husain As A Afirka Ta Kudu
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: daruruwan mabiya mazhabar shi'a da musulmi daga garin Soto na kasar Afirka ta Kudu gudanar da tattakin Arbaeen tare da nuna goyon bayan ga al’ummar Gaza inda suke rike da alluna a yayin tattakin Arbaeen din Imam Husaini As.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Muzaharar Juyayin Arbaeen Din Imam Husaini As A Abuja, Najeriya
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: dubun dubatar mabiya mazhabar shi'a a Najeriya sun gudanar da gagarumin tattakin Arbaeen na shahadar Imam Husaini As da nuna goyon bayan al'ummar Palastinu a birnin Abuja na Najeriya.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Tattakin Arbaeen Da Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Falasdinu A Malumfashi, Nigeriya
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: dubun dubatar mabiya mazhabar shi'a a Najeriya sun gudanar da gagarumin tattakin Arbaeen na shahadar Imam Husaini As da nuna goyon bayan al'ummar Palastinu a birnin Malum Fashi na Najeriya.
-
A farko dai shi Imam Husain mutum ne wanda ya san ‘Yan Adamtaka
Yanzu abunda ya ke faruwa a Gaza ya isa al’ummar musulmin duniya kuka da takaici domin kowane lokaci ana kashe ‘yan uwanmu kamar kiyashi a gurin
-
Labarai Cikin Hotuna Na Isar Masu Tattakin Arba'in 'Yan Najeriya Haram Imam Husaini As
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti As Abna ya habarto maku cewa: Dubban Mabiya Shi'a Na Najeriya sun isa cikin Raudar Sayyadi Husaini (AS) Bayan Shafe Kwanaki 5 Suna Tattaki Zuwa Karbala Daga Najab Na Ƙasar Iraqi.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Tattakin Arbaeen Da Goyon Bayan Al'ummar Falasdinu A Malumfashi, Nigeria
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: Tare da halartar dinbin jama'a daban-daban ana ci gaba da gudanar da gagarumin tattaki Arbaeen mai dauke da nuna goyon bayan al'ummar Palastinu a birnin Malumfashi da ke Najeriya.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Gudanar Da Tattakin Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Daga Najaf Zuwa Karbala
Waɗannan wasu daga cikin hotunan ne da aka dauka a safiyar yau alhamis daga Najaf zuwa Karbala, Jagoran harkar musulunci a Nigeria yayi wannan tattakin ya karaso zuwa wajan da aka kafa Maukibinsa wanda Ofishin Jagora Sayyid ibraheem Al'Zakzaky (H) dake kan hanyar Najaf da Karbala Amudi na 1117 suka kafa don hidimtawa Maziyarta Imam Husain (as)
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Fara Tattakin Yankin Kaduna Zuwa Zaria Da Ke Najeriya
Kamfanin Dillancin Labaran Kasa Da Kasa Na Ahlul-Bait (A.S) Ya Kawo Maku Rahoton Cewa: Kamar Yadda Shafin Labara Na Abuja Struggle Reporters Ya Fitar An Fara Gudanar Da Tattakin Yaumu Arba'in Na Imam Husain (A.S) Na Yankin Kaduna Zuwa Zaria Wanda Ya Fara Gudana A Yau Laraba 21 Ga Watan Agusta 2024/1446H. 21/8/2024
-
Labarai Cikin Hotuna Da Bidiyo Na Maukibin Ofishin Sheikh Ibrahim Zakzaky Da Ke Yiwa Maziyarta Arbaeen Hidima
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya ruwaito maku cewa: ofishin jagoran Harkar Musulunci a Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya shirya Maukibi domin yi wa maziyarta Arbaeen Hussaini hidima a hanyar Najaf zuwa Karbala.
-
Labarai Cikin Hotuna An Kammala Shirya Maukibin Jagora Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Ga Masu Tattaki
Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) - ABNA- ya habarta maku cewa: An kammala Shirya Maukibin Ofishin Jagora Sheikh Zakzaky (H) dake kan Hanyar Najaf da Karbala Amudi na 1117 don Hidimtawa Maziyarta Imam Husain (as) Szakzakyoffice SZakzakymaukib Arbaeen2024
-
Shugaban Cibiyar Musulunci Ta Afirka Ta Kudu: Mayar Da Martani Ga Gwamnatin Sahayoniyya Hakki Ne Halalstacce Ga Iran
Shugaban cibiyar muslunci ta kasar Afrika ta kudu ya ce: Ita ce mafi kyawun damar da Iran ta samu wajen kulla kawance a yankin na yakar gwamnatin sahyoniyawan. Wannan hakki ne na halasata na Iran, kuma duk wanda yake da kishin adalci ba zai iya yin watsi da wannan hakkin ba.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Ganawar Masu shirya Tattakin Arbaeen da Allamah Shaikh Zakzaky a Abuja
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: Kwamitin masu shirya tattakin Arbaeen sun gana da Allamah Sheikh Ibrahim Zakzaky a gidansa da ke Abuja.
-
Iyalan Marigayi Sheikh Adamu Tsoho Jos Sun Ziiyarci Sheikh Ibraheem Zakzaky + Hotuna
Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) - ABNA- ya na mika ta'aziyyarsa ga iyalai da makaranta na Mujahidin Malami mai Hakuri mai bada tarbiyya da karatu Sheikh Adamu Tsoho Jos babban jigon a tafiyar harka Islamiyya da Jagoranta Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Hf.
-
An Sanyawa Jarirai 17 Sunan "Ismail" A Misrata, Libya
Majiyoyin yada labarai sun sanar da cewa, a birnin Misrata na kasar Libya, an sanya wa yara 17 suna "Ismail" domin tunawa da shahidi Ismail Haniyah, shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas.
-
An Gudanar Da Taron Tunawa Da Waki'ar Qudus Ta Najeriya 2014 A Tehran + Hotuna
Malama Ummu Zeenatuddin Ibraheem ta ziyarci Haramin Imam Khumaini (Qs) sannan ta halarci taron tunawa da waki'ar (Quds25July2014) shekaru goma a Tehran.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Gudanar Da Taron Tunawa Da Waki'ar Qudus 2014
An gudanar taron tunawa da Waki'ar Qudus 2014 a Abuja Najeriya wanda jagora Sheikh Ibrahim Zakzaky (H), yayi jawabi a wajan taron tunawa da waqi'ar Qudus ta shekarar 2014, a Abuja. 21/Moharram/1446 27/07/2024
-
Rahoto Cikin Hotuna Da Bidiyoyi| Na Gudanar Da Zaman Makokin Ashura Husani A Birni Mafi Girma A Gabashin Afrika
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da tarukan zaman makokin Ashurar Imam Husaini a birnin Nairobi fadar mulkin kasar Kenya kuma birni mafi girma a gabashin Afirka, tare da halartar dimbin mabiya Mazhabar Ahlul Baiti (a.s).
-
Tasu'ah Da Ashura Tsakanin (Farinciki Ko Bakinciki)
lallai maƙiya Ahlul Baiti daga mutanen Sham (Siriya) sun kishiyanci abinda ƴan Shi'a ke yi (na baƙin ciki a ranar Ashura ), sun kasance suna yin girke-girke, suyi wanka, su sanya turare, su saka kayansu na alfarma, su ɗauki ranar a matsayin Idi da abinci iri-iri, suyi ta bayyana murna da farin ciki, ba komai yasa suke yin haka ba sai dan ƙiyayayya da kishiyantar yan Shi'a. Haka Ibnu Kathiir ya fada. A taƙaice dai yana magana akan cika ciki da aka fi sani a kasar Hausa.
-
Labarai Cikin Hotuna| An Gudanar Da Zaman Makokin Imam Husaini As Na 'Yan Shi'a Mata Na Iraqi A Gabashin Birnin Mausul
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya bayar da rahoton cewa: cibiyar al'adu ta "Al-Basa’ir" ta shirya taron makokin shahadar Imam Hussain (a) tare da halartar gungun mata mabiya mazhabar Ahlul baiti -Bait (a) a dakin taro Sayyidush-Shuhada (a) a garin "Bartala" da ke a gabashin birnin Mausul na lardin Ninewa na kasar Iraki.
-
Hotunan Zaman Juyayin Ashura Rana Ta 4 A Garin Jos
Yau Laraba 10/July/2024 Daidai da 4/Muharram/1446 an Shiga Rana ta 4 da Fara Zaman Juyayin Ashura na Tunawa da Kisan Imam Hussain tare da Iyalansa da Sahabansa a Filin Karbala. Da yake Yau Wakilin Ƴan'uwa Almajiran Shaikh Zakzaky (H) na Garin Jos Shaikh Adamu Tsoho baida Lafiya shine Malam Abubakar Sulaiman ya Gabatar da Jawabi a Madadin su Shaikh Adamu Tsoho. Muna Fatan Allah Ya Baiwa Su Shaikh Lafiya Aba Abdullahil Hussain As
-
An Kafa Tantuna Tare Taruka Domin Makokin Imam Husaini A A Najeriya
An Kafa Tantuna Tare Taruka Domin Makokin Imam Husaini A A Najeriya
-
Labarai Cikin Hotuna| Yadda Aka Gudanar Da Taron Idil Ghadir A Birnin Zaria Najeriya
Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Taron ya gudana a muhallin Fodiyyah da ke Zariya, wanda 'yan uwa na Da'irar Zariya da kewaye suka shirya kuma suka gabatar wanda taron ya samu Halartar dinbin al'umma tare da gudanar da nuni na yadda Ghadir ya gudana. Hotuna: © Zaria Media Forum
-
Labarai Cikin Hotuna Na Taron Bukin Ghadir A Abuja Najeriya
An gudanar da taron murnar ranar Ghadir a birnin tarayyar Abuja Najeriya wanda jagoran harkar musulunci a Nigeria ya halarci taron wanda bayan gudanar da taron Ghadir din Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H), ya gana da ƴan'uwa a Abuja. 18/ZulHijja/1445 25/06/2024
-
Nijar Ta Soke Lasisin Wani Kamfanin Faransa Na Gudanar Da Wani Babban Ma'adinin Uranium
Kamfanin Orano ya ce an cire shi daga wajen hako ma'adinan Imorarin da ke arewacin Nijar...
-
Kamfanin Dillancin Labaran Ahlul Bayt As - ABNA - Ya Yi Tattaunawa Ta Musamman Tare Da Sheikh Ibrahim Zakzaky
Bidiyon Wani Sashe Na Tattaunawar Shekh Zakzkay (H) Da Wakilan Kamfanin Labarai Na ABNA24
Tattaunawar Hada Da Muhimman Batutuwa Kamar Haka: Tasirin Mazhabar Khumaini (RA) A Kan Matasan Najeriya / Imam Khumaini (RA) Ya Kasance Hakikanin Alamar Musulunci/ Takaitaccen Tarihin Rayuwarsa Da Ayyukan Yada Addinin Musulunci Da Ya Ke Gudanarwa A Najeriya/ Da Batun Kan Falasdinu Da Falasdinawa Da Gazza/ Makiya SUn Hade Kansu Domin Yakar Musulmi Saboda Me Yasa Mu Ba Zamu Hade Kanmu Domin Yakarsu Ba.
-
Ci Gaba Tattaunawar Shekh Zakzkay (H) Da Wakilan Kamfanin Labarai Na ABNA
Shekh Zakzaky: Sakona Zuwa Ga Dukkan Musulmi Shi Ne Su Manta Da Sabanin Da Ke Tsakaninsu, Su Sani Cewa Suna Da Lamari Kwara Guda Ne Dubi Halin Da Ake Ciki A Gaza
Manzon Allah (S.A.W) ya ce a cikin ruwaya cewa Musulmi kamar jiki guda ne cewa idan wani bangare ya yi ciwo to sauran sassan ma za su yi ciwo. Sai dai kash, mu musulmi mun rabu, kuma ya zama dole mu manta da batun bangaranci, mu tuna cewa mu al’umma daya ce, masu lamari daya. A daya bangaren kuma, muna ganin makiya duk da ra'ayoyi mabanbanta da suke da, amma sun tsaya kan layi daya, sun hada kai don fuskantar musulmai.
-
Ganawar Sayyid Zakzaky Hf Da Kamfanin Dillancin Labaran ABNA 24 Kashi Na Biyu
Yarfen Wahabiyawa Da Sahyuniyawa Da Kishan Kishayin 'Yan Shi'a A Najeriya
Yayin da harkar Musulunci ta ke ta bunkasa a Najeriya, saboda tasirin da sahyoniyanci da wahabiyanci ke da shi a kasar 'yan Shi'a a Najeriya sun fuskanci takura da tsangama da dankwafewa da karfin yan sanda ko soja. A shekarar 2014 (1395) hukuma ta kai wani hari kan mutanen da suke muzaharar Kudus ina ya yi sanadin shahadar mutane da dama, ciki har da ‘ya’yan Shaikh Zakzaky uku.