Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na kasa da kasa na Ahlul Bayt (AS) - ABNA – ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da tarukan zaman makokin Ashurar Imam Husaini a birnin Nairobi fadar mulkin kasar Kenya kuma birni mafi girma a gabashin Afirka, tare da halartar dimbin mabiya Mazhabar Ahlul Baiti (a.s).
19 Yuli 2024 - 19:52
News ID: 1473081