Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - Abna ya bayar da rahoton cewa: cibiyar al'adu ta "Al-Basa’ir" ta shirya taron makokin shahadar Imam Hussain (a) tare da halartar gungun mata mabiya mazhabar Ahlul baiti -Bait (a) a dakin taro Sayyidush-Shuhada (a) a garin "Bartala" da ke a gabashin birnin Mausul na lardin Ninewa na kasar Iraki.

15 Yuli 2024 - 09:47