
27 Agusta 2024 - 15:25
News ID: 1481093
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: daruruwan mabiya mazhabar shi'a da musulmi daga garin Soto na kasar Afirka ta Kudu gudanar da tattakin Arbaeen tare da nuna goyon bayan ga al’ummar Gaza inda suke rike da alluna a yayin tattakin Arbaeen din Imam Husaini As.
