Labarai Cikin Hotuna Na Gudanar Da Tattakin Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Daga Najaf Zuwa Karbala
Waɗannan wasu daga cikin hotunan ne da aka dauka a safiyar yau alhamis daga Najaf zuwa Karbala, Jagoran harkar musulunci a Nigeria yayi wannan tattakin ya karaso zuwa wajan da aka kafa Maukibinsa wanda Ofishin Jagora Sayyid ibraheem Al'Zakzaky (H) dake kan hanyar Najaf da Karbala Amudi na 1117 suka kafa don hidimtawa Maziyarta Imam Husain (as)
22 Agusta 2024 - 11:50
News ID: 1479972