26 Agusta 2024 - 19:35
A farko dai shi Imam Husain mutum ne wanda ya san ‘Yan Adamtaka

Yanzu abunda ya ke faruwa a Gaza ya isa al’ummar musulmin duniya kuka da takaici domin kowane lokaci ana kashe ‘yan uwanmu kamar kiyashi a gurin

Zan yi anfani da wannan damar wajen gabatar da hakikanin fitowa ta zuwa wannan ziyara mai albarka

A farko dai shi Imam Husain mutum ne wanda ya san ‘Yan Adamtaka

Da san gabatar da ko tabbatar da gaskiya da adalci a doron kasa

Wanda ya ke sanadiyyar fiatowarsa da iyalansa gaba daya ya bawa addinin damar tsayuwa da kafarsa, Har muke har muka sameshi a yadda muka sameshi a yanzu

Domin shi Imam Husain yayi fada ne da zalunci da rashin adalci a doron kasa

Wanda ya ba wa al’ummar musulmi damar fitowa su fadi me damuwarsu na a akau cewa zalunci da gudun fadawa hannun azzalumai

Wanda ya ke da duniya tayi anfani da wannan damar da yanzu anfita daga halin da ake ciki na kaskanci da wulakanci a cikin wannan rayuwa

Yanzu abunda ya ke faruwa a Gaza ya isa al’ummar musulmin duniya kuka da takaici domin kowane lokaci ana kashe ‘yan uwanmu kamar kiyashi a gurin

Ko da yake wannan ya bada damar har ya zuwa yanzu ba’a samu wata murya guda daya wacce ta ke fada da wannan ba in ban da Jamhuriyyar musulunci ta Iran

Ko da ya ke da al’ummar musulmi za su yi anfani da wannan damar da yanzu anfita dagaa wannan halin da ake ciki