Majiyoyin yada labarai sun sanar da cewa, a birnin Misrata na kasar Libya, an sanya wa yara 17 suna "Ismail" domin tunawa da shahidi Ismail Haniyah, shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas.

2 Agusta 2024 - 05:04