-
An Fara Zanga-Zangar Adawa Da Trump A Duk Faɗin Amurka A Yau
Kungiyoyin fararen hula sun sanar da cewa za su gudanar da zanga-zangar adawa da manufofin Trump daga yau (Asabar) da fatan wadannan zanga-zangar za su kai ga akwatunan zabe. Guardian: An Tsara Fiye da tarurrukan nuna adawa 400
-
Amurka Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Ƙasar Yemen
Majiyar Yaman ta bayar da rahoton wasu jerin hare-hare da jiragen yakin Amurka suka kai kan wasu yankuna a lardin Sanaa.
-
Qassam: Sun Kai Hari Kan Wasu Motocin Buldozar Isra'ila Guda Biyu
Qassam rashen Hamas, sun sanar da cewa mayakansu sun yi wa wani gungun sojojin mamaya na Isra'ila kwanton bauna a yankin "Qayzan al-Najjar" da ke kudancin birnin Khan Yunus da ke kudancin zirin Gaza a yammacin Laraba.
-
Yamen Ta Kai Hare-Hare Kan Jirage Da Wuraren Amurka Da Isra'ila
Yemen ta kai harin farko kan jirgin ruwan USS Vinson a tekun Larabawa da ma'aikatar lantarki ta Yafa
-
Sakamako Mafi Muni A Ta'addancin Kisan Kiyashin Isra'ila A Gaza Bayan Kwanaki 560
Ofishin yada labarai na gwamnati a zirin Gaza ya wallafa a yau Juma'a, wani cikakken kididdiga kan mafi girman sakamakon yakin kisan kare dangi da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi a zirin Gaza, kwanaki 560 bayan fara kai hare-hare daga ranar 7 ga Oktoba, 2023 zuwa 18 ga Afrilu, 2025.
-
Cikakken Bidiyo Mummunar Harin Amurka A Yamen
Jiragen yakin Amurka sun sake kai hari a tashar mai na Ra'as Isa a kasar Yemen
-
Kungiyoyin Gwagwarmayar Falasdinawa Sun Yi Allah Wadai Da Harin Amurka A Yaman
Bayan harin da jiragen yakin Amurka suka kai kan tashar man fetur ta Ra'as Isa da ke lardin Hudaidah na kasar Yaman, wanda ya yi sanadin shahadar ma'aikata da fararen hula da dama, kungiyoyin gwagwarmaya na Palasdinawa sun yi kakkausar suka ga wannan mummunan hari.
-
Amurka Ta Kai Mummunan Hari Kan Tashar Mai A Yemen
Majiyar Yaman ta bayar da rahoton cewa, jiragen yakin Amurka sun yi ruwan bama-bamai a gundumar "Arhab" da ke birnin Sanaa sau biyu da kuma yankin "Ra'as Isa" da ke lardin Hudaidah sau hudu. Zuwa yanzu mutane 79 ne suka jikkata 38 su kai shahada
-
Qassam: Ku Zamo Cikin Shiri, Nan Ba Da Jimawa 'Ya'yanku Za Su Dawo Cikin Bakaken Akwatuna
Bidiyo Da Hotunan Gargadin Rundunar Qassam Ga Isr’aila: Ku Zamo Cikin Shiri, Nan Ba Da Jimawa 'Ya'yanku Za Su Dawo Cikin Bakaken Akwatuna
-
Ana Samun Tsaurara Bincike A Kasashen Turai Akan Hizbullah
Kara matsin lamba daga kasashen duniya kan gwagwarmayar Lebanon ta hanyar kame wasu mutane da ake zargi da alaka da Hizbullah a Turai.
-
Fitaccen Kwamandan Hizbullah Yayi Shahada A Harin Isra'ila
Rudwan Al-Hashim daya daga cikin fitattun kwamandojin Ridwan na kungiyar Hizbullah ya yi shahada a wani hari da jirgin yaki mara matuki suka kai kan motarsa a yankin Taya.
-
Ansarullah: Ziyarar Trump A Yankin Ba Za Ta Kasance Lafiya Ba Idan Aka Yi La’akari Da Yakin Da Ake Yi A Gaza
Samun zaman lafiya a tekun Mediterrenean da kuma Red Sea ya dogara da kawo karshen yakin da ake yi da Gaza.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na | Zanga-zangar a birnin Paris ta yin Allah wadai da Ta’addancin gwamnatin sahyoniyawa A Gaza
Rahoto Cikin Hotuna Na | Zanga-zangar a birnin Paris ta yin Allah wadai da Ta’addancin gwamnatin sahyoniyawa A Gaza
-
Jiragen Yakin Amurka Sun Kai Hare-Hare A Sassa Daban-Daban Na Kasar Yemen
A daren Asabar din nan ne dai jiragen yakin Amurka suka kai hari a yankunan Sauma'a, Al-Salem, da Al-Munyrah da ke tsakiya, arewaci, da yammacin kasar Yemen.
-
MDD: Sama Da 100 Ne Aka Kashe A Harin Da Aka Kai A Sansanonin Yankin Darfur Na Kasar Sudan
Wani jami'in Majalisar Dinkin Duniya ya ce sama da mutane 100 da suka hada da yara 20 ne aka kashe a wani hari da aka kai kan sansanonin 'yan gudun hijira a yankin Darfur na kasar Sudan.
-
Rahoto Cikin Hotuna: Na Ziyarar Ayatullah Muhsin Faqihi Kamfanin Dillancin Labarai na ABNA
A farkon wannan ziyarar, Manajan Daraktan Kamfanin Dillancin Labarai na ABNA, Hasan Sadrai Arif, ya gabatar da rahoton ayyukan ma’aikatu daban-daban na Kamfanin.
-
Ayatullah Faqihi: Muhimmancin Rikon Amana A Ayyukan Kafafen Yada Labarai.
Ayatullah Faqihi Memba na kungiyar malaman makarantar Qum ya jaddada muhimmancin rikon amana a ayyukan kafafen yada labarai a yayin ziyartarsa kamfanin dillancin labarai na ABNA
-
Fiye Da Shahidai 70 Da Kuma Jikkatar Da Dama A Sabon Harin Da Isra’ila Ta Kai A Gaza
Harin bam da aka kai sama da wurare 45 a Gaza cikin sa'o'i 24 da suka gabata zuwa yanzu Adadin gab ki dayan shahidai a harin da Isra’ila ke kaiwa Gaza ya karu zuwa 50,846.
-
Amurka Ta Kai Hare-Hare A Yankuna Daban-Daban Na Yemen Sau 22
Majiyoyin yada labarai sun rawaito cewa, Amurka da ke ci gaba da kai munanan hare-hare kan kasar Yaman ta yi ruwan bama-bamai a yankuna daban-daban na kasar sau 22 a safiyar yau Talata.
-
An Kori Jakadan Isra'ila Daga Taron Tarayyar Afirka
Mun yaba da matakin jajircewa da kungiyar Tarayyar Afirka ta dauka na korar jakadan Isra'ila daga taron da aka yi a babban birnin Habasha kan kisan kiyashin da aka yi a kasar Rwanda.
-
Muhimmancin Yin Umarni Da Kyakkyawan Aiki Da Hani Da Mummunan Aiki
Tasirin Kin Yin Umarni Da Kyakkyawan Aiki Da Hani Da Mummanan Aiki
-
Munasabobin Da Suka Faru A Cikin Watan Shawwal Daga Rana Farko Zuwa Ranar 17 Ga Wata
Daga cikin muhimman munasabobin musulunci da suka faru a watan Shawwal akwai manyan yakokin musulunci kamar yakokin Uhudu sa Khandaq da Hunain da kuma rushe makabartar Baqi’a da ke madina da Wahabiyawa suka yi da kuma wafatin Imamul Bukari shugaban masu ruwaito hadisan Ahlus-Sunnah Wal’jama’a
-
Sheikh Ibrahim Alzakzaky {H}: Zuwa Yanzu Akwai Mutum 20 Da Akai Kashe A Hannun Jami'an Tsaro
Shaikh Zakzaky ya tambaya; "Me ya kawo masu gadin shugaban kasa kan titi suna harbi?"
-
Lamarin Maqabartar Al-Baqih Ya Zamo Rauni A Cikin Zuciyar Al'umma Kuma Tuta Da Ba Za Ta Fado Ba.
Al-Baqi' Al-Gharqad ita ce makabartar Musulunci mafi tsufa kuma mafi tsarki, wacce ke dauke da gawarwakin wasu manya-manyan mutane wadanda suka gina tarihin al'umma. A nan ne aka binne Imaman Ahlulbaiti hudu (Imam al-Hasan al-Mujtaba (a.s) da Imam Zainul Abidin (a.s) da Imam Muhammad al-Baqir (a.s) da Imam Ja’afar al-Sadik (a.s), baya ga dimbin sahabbai, uwayen muminai da tabi’ai da malamai masu yawa wadanda suka bar gudunmawa da ba za’a iya share ta ba.
-
Fitattun Abubuwan Da Suka Faru A Rana Ta 20 Da Sake Ɓarkewar Ta'addancin Da Isra'ila Ke Yi A Zirin Gaza.
Isra'ila na ci gaba da ta'addancin da suke yi a zirin Gaza, wanda ta ci gaba da yinsa tun kwanaki 20 da suka gabata bayan firaminista Benjamin Netanyahu ya jirkita yarjejeniyar tsagaita bude wuta.
-
Bidiyon Yadda Ƴan Ta'addan Da Saudiya Ke Bawa Horo Suke Barazanar Kaiwa Yamen Harin
An sami rahoton gwabza kazamin fada tsakanin tsoffin sojojin gwamnatin Yaman da dakarun Ansar Allah a kudancin kasar a jiya Litinin, an gwabza kazamin fada tsakanin dakarun da ke da alaka da tsohuwar gwamnatin Yaman da kuma Ansarullah a lardin Lahj da ke kudancin kasar.
-
Harin Da Isra'ila Ta Kai A Yankin Beirut Yayi Sanadiyyar Shahadar Manyan Jami'an Hizbullah 3 + Bidiyo
Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita bude wuta ta kai hari ta sama kan wani gini a yankin kudancin birnin Beirut. Inda mutane 4 su kai shahada 6 suka jikkata
-
Isra'ila Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Ga Al'ummar Falsɗinawa A Ranar Idi
Tun daga wayewar garin yau Lahadi Palasdinawa 20 da suka hada da yara kanana da mata da dama suka yi shahada a lokacin da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke kai hare-hare a zirin Gaza.
-
Anyi Jana'izar Shahidan 6 Ranar Qudus 2025 A Najeriya + Hotuna
Bayan kammala sallar jana'izar Shahidan qudus na Abuja yanzu haka an shiga sahun tafiya don kai su makwancin su
-
Yadda Ɗaliban Jami'ar Columbia Suka Yaga Takardar Karatunsa Don Koyon Bayan Falasdinu
Wasu gungun daliban jami’ar Columbia sun yayyage takardun shaidarsu tare da rera taken “Ku Ƴantar Da Falasdinawa” don nuna adawa da manufofin siyasar da suka shafi Falasdinu.