-
Amurka Zata Bayar Da Dala Miliyan 14.2 Ga Sojojin Lebanon Don Yakar Hizbullah
Ma'aikatar tsaron Amurka ta sanar da cewa: hukumar ta amince da bayar da tallafin soji na dala miliyan 14.2 ga sojojin Lebanon.
-
Amurka Ta Ƙara Sanya Sabbin Takunkumai Ga Iran
Ma'aikatar baitul malin Amurka ta bayyana sabbin takunkumin da Amurka ta kakabawa Iran ga wa wasu mutane 10 da wasu hukumomi 27 sabbin takunkumai, daidai da manufar shugaba Donald Trump na matsa lamba kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Jirgin Sama Ya Faɗo Akan Gidaje A Amurka + Bidiyo
Hadarin jirgin sama a San Diego, Amurka; gidaje da motoci su kama da wuta tare da kauracewa gidaje da yawa
-
Josephine Guilbeau: Idan Ba Ku Da Addini, Ku Zamo Masu 'Yanci Mana + Bidiyo
Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya ya yi gargadin cewa Falasdinawa miliyan biyu a Gaza na gab da fuskantar bala'in jin kai sakamakon killacewa da kuma karancin kayan agaji.
-
Masu fafutuka sun gudanar da zanga-zanga a ofishin jakadancin Masar da ke Landan
An Gudanar Da Zanga-Zangar Kaiwa Gaza Dauki A Gaban Ofishin Jakadancin Masar A Landan
Rikicin Isra'ila da Falasdinu ya dau shekaru da dama da suka gabata, wanda ya samo asali daga rikicin yankuna da kuma ikon siyasa. Gaza ta sha fama da hare-hare akai-akai, tare da killace hanyar da za ta iya amfani da muhimman ababen more rayuwa, lamarin da ke haifar da munanan yanayin jin kai.
-
Paparoma Francis Ya Rasu
Fadar Vatican ta sanar da mutuwar shugaban Katolika na duniya.
-
An Fara Zanga-Zangar Adawa Da Trump A Duk Faɗin Amurka A Yau
Kungiyoyin fararen hula sun sanar da cewa za su gudanar da zanga-zangar adawa da manufofin Trump daga yau (Asabar) da fatan wadannan zanga-zangar za su kai ga akwatunan zabe. Guardian: An Tsara Fiye da tarurrukan nuna adawa 400
-
Yadda Ɗaliban Jami'ar Columbia Suka Yaga Takardar Karatunsa Don Koyon Bayan Falasdinu
Wasu gungun daliban jami’ar Columbia sun yayyage takardun shaidarsu tare da rera taken “Ku Ƴantar Da Falasdinawa” don nuna adawa da manufofin siyasar da suka shafi Falasdinu.
-
Harin Da Aka Yi A Amurka Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane 3 Da Jikkata 8
Rahotanni daga kasar Amurka na nuni da cewa mutane 3 ne suka mutu kana wasu 8 suka jikkata sakamakon harbin da aka yi a yayin bikin cin nasara na wasan kwallon kafa a tsakiyar birnin Mississippi.
-
Maduro: Matsoratan Duniya Sun Yi Shiru Wajen Yin Martanin Kisan Sayyid Hasan Nasrallah.
“An bayar da umarnin wannan harin ne daga hedkwatar Majalisar Dinkin Duniya da ke New York. Matsorata na duniya sun yi shiru, amma ba wanda zai iya rufe bakin mutanen da yunkura”.
-
Yadda Wakilan Kasashe Suka Fice Daga Zaman Taron Majalisar Dinkin Duniya A Daidai Lokacin Da Dan’Tadda Masha Jini Netanyahu Ya Fara Jawabi + Bidiyo Da Hotuna
Netanyahu: Ina da sako ga Iran, idan kun cutar da mu, za mu cutar da ku. Domin Idan har Hamas ba ta mika wuya ta sako fursunonin ba, to za a ci gaba da yaki. Kuma Isra'ila za ta yi duk mai yiwuwa don ganin cewa Iran ba ta samu makamin nukiliya ba.