19 Disamba 2025 - 16:06
Source: ABNA24
Amurka Ta Sanya Takunkumai Kan Manyan Jiragen Ruwa 29 Da Kamfanonin Iran

Amurka Ta Sanya Takunkumai Kan Manyan Jiragen Ruwa 29 Da Ke Dauke Da Man Fetur Na Iran Da Kamfanonin Gudanarwa.

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Takunkuman na Amurka ya kuma shafi wani dan kasuwa dan kasar Masar, Hatem Elsaid Farid Ibrahim Sakr, wanda ake zargin kamfanoninsa suna da alaka da jiragen ruwa bakwai daga cikin 29, da kuma wasu kamfanonin jigilar kaya, a cewar Ma'aikatar Baitulmalin Amurka.

Ofishin Kula da Kadarorin Kasashen Waje na Ma'aikatar Baitulmalin Amurka (OFAC) ya sanya takunkumi kan manyan kamfanonin 29, tare da kamfanonin gudanarwa na su.

Your Comment

You are replying to: .
captcha