Tehran T
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Girmama Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Filin Sallah Na Tehran
An gudanar da traon tunawa da Imam Mujahidi Shahidin jgaora bisa gayyatar Ayatullah Sayyid Mujtaba Khamene'i, jagora mai girma na juyin juya hali, da yammacin yau Laraba (14 Yuli, 2026) tare da halartar jami'an soji da farar hula da kuma dukkan al'ummar Tehran a farfajiyar filin sallah na Tehran.
-
Bidiyon Farko Na Hussainiyar Imam Khomeini (R.A) Bayan Hare-Haren Amurka Da Isra'ila
Shafin ofishin jagora mai girma ya fitar da bidiyon farko na girman barna da lalacewar Hussainiyar Imam Khomeini (R.A) a cikin gidan Jagora.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Kammala Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagora A Birnin Tehran
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - An gudanar da gagarumar rakiyar jana'izar gawar shahidin jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullahil-Uzma Imam Sayyid Aliyul Khamene'i Qs tare da halartar milyoyin al’ummomin mutane masu kishin juyin juya hali ta hanyoyin da aka sanar a birnin Tehran.
-
Marubuciyar Tunisiya: Jagora Shahidi Shine "Hussain (A.S) Na Zamaninmu" / Ya Nisantar Da Mu Daga Wautar Dogaro Da Amurka
Inas Alawi, marubuciyar jarida 'yar Tunisiya da ta halarci jana'izar gawar shahidin jagoran juyin juya halin Musulunci, tana mai jaddada cewa shahidin jagora shi "Madogara, uba kuma jagora" ne wanda ya haɗa kishi, ƙarfi da girman kwarjini alokaci guda, ta ce: Imam Khamene'i shi ne "Hussain (A.S) na zamaninmu" kuma ya zana lamarin Karbala a idanunmu don ya zama ba kawai labari ba ne; abin da ke faruwa ne a yau, ci gaba ne da tafarkin Karbala a wannan yaƙi tsakanin gaskiya da ƙarya.
-
Los Angeles Times: Jana'izar Jagora Shahidi Maras Misali, Nuni Ne Na Hadin Kan Kasa Da Azamar Daukar Fansa Mai Tsanani
Jaridar Los Angeles Times, tare da haska halartar miliyoyin mutane a jana'izar jagora shahidi Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i, ta yi ikrarin rashin nasarar dabarar makiya wajen raunana tsarin musulunci na Iran, kuma ta jaddada taken ramuwa na Al’umma da ci gaba da tafarkin Gwagwarmaya.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Tehran -2
Ana ci gaba da gudanar da rakiyar jana'izar gawar Imam Mujahidi Shahid Ayatullahil-Uzma Sayyid Ali Khamene'i (Allah Ya tsarkake ruhinsa mai tsarki) da shahidan iyalinsa, Shahid Dr. Misbahul-Huda Baqeri-Kani, Shahida Sayyida Bushra Khamene'i, Shahida Zahra Haddad Adel da Shahida Zahra Mohammadi Golpaygani, tun daga safiyar yau Litinin (15 Tir, 1405HS) (21 Muharram 1448HQ) (6 Yuli, 2026M) a Tehran.
-
Iran: Jana'izar Shahidin Jagora Ya Rura Farkawar Duniya Don Fuskantar Masu Girman Kai
Mai magana da yawun sojojin Iran ya tabbatar da cewa wannan jana'izar tana rikidewa zuwa wani mafarin farkawa ta duniya wajen fuskantar zalunci da girman kai, kuma tana taimakawa wajen farkawar al'ummomi masu 'yanci a duniya.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Halartar Mililyoyin Al’umma Taron Bankwana Da Jagora Shahidin Juyin Juya Hali - 5
An fara taron bankwana da Shahid Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i (R.A) da iyalinsa, tun daga safiyar Asabar (04 Yuli, 2026) wanda ya je gudana yar yanzu tare da halartar miliyoyin mutane masu makoki a filin sallah na Tehran. Shahidin Iran ya sami darajar shahada a ranar Asabar 9 ga Isfand, 1405HS wanda yayi daidai da 10 ga Ramadan 1447HQ wanda ya dace da 28, February 2026M a yayin wani harin ta'addanci na magunyar Amurka da Isra’ila.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Rakiyar Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Tehran
Ana ci gaba da gudanar da rakiyar jana'izar gawar Imam Mujahidi Shahid Ayatullahil-Uzma Sayyid Ali Khamene'i (Allah Ya tsarkake ruhinsa mai tsarki) da shahidan iyalinsa, Shahid Dr. Misbahul-Huda Baqeri-Kani, Shahida Sayyida Bushra Khamene'i, Shahida Zahra Haddad Adel da Shahida Zahra Mohammadi Golpaygani, tun daga safiyar yau Litinin (15 Tir, 1405HS) (21 Muharram 1448HQ) (6 Yuli, 2026M) a Tehran.
-
Bidiyoyin | Shigowar Motar Da Ke Dauke Da Gawar Jagora Shahidi Da Shahidan Iyalinsa Zuwa Hanyar Rakiyar Jana'izar Tehran
Motar da ke dauke da gawar shahidin jagoran juyin juya hali da shahidan iyalinsa, tare da rera taken "Labbayka ya Hussain" daga baukanan masu makoki, ta shiga hanyar rakiyar jana'izarsa a titin Azadi.
-
Ayatullah Makarem Shirazi: Wilayatul-Faqih Ita Ce Jigon Hadin Kai
Ayatullah Makarem Shirazi: Daukar Fansar Jinin Jagora Shahidi Wajibi Ne Ba Za A Manta Ba
Ayatullahil-Uzma Makarem Shirazi, a cikin wata wasika da ya aika a munasabar rakiyar jana'izar jagora shahidi Imam Khamene'i, ya yi kira da a dauki fansar jininsa, da kuma riko ga Wilayatul-Faqih, yana mai jaddada cewa halartar jama'a a jana'izar tana nuna aminta ga manufofin juyin juya halin Musulunci.
-
Cikakken Rahoto Na Kaitsaye Na Jana'izar Shahidin Iran; Bankwana Da Wata Mai Girma
Tehran a yau ba don bankwana mai raɗaɗi ba ta tunbatsa, a'a, sai dai don amsa kiran "Dole A Yunkura" ne babban birnin ya cika da kafadu waɗanda suka ɗauki gawar jagora shahidin al'umma kamar lu'u-lu'u, don tabbatar da cewa tafarkin ja na shahada bai tsayawa har zuwa kiran neman daukar fansar jinin Waliyil-Asr (A.J).
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Haska Tehran Daga Sama Yayin Sallar Jana'iza A Kan Shahid Imam Khamene'i (R.A) A Filin Sallah Na Imam Khomeini (R.A)
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Bayt (a.s) na Duniya - ABNA - An dauki hoton filin sallah na Imam Khomeini (R.A) daga sama yayin gudanar da sallar jana'iza a kan Shahid Imam Khamene'i (R.A).
-
An Yi Sallar Jana'iza A Kan Gawarwakin Imam Shahidi Da Iyalinsa Da Imamancin Ayatullah Subhani
An gudanar da salloli uku; na farko a kan gawar Imam Shahidin Al'umma, na biyu a kan gawarwakin shahidai Misbahul-Huda Baqeri-Kani, Zahra Haddad Adel, da Hajiya Bushra Al-Khamene'i, yayin da aka gudanar da sallah ta uku a kan gawar shahida Zahra Mohammadi Gulfaigani.
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Halartar Mililyoyin Al’umma Taron Bankwana Da Jagora Shahidin Juyin Juya Hali - 4
An fara taron bankwana da Shahid Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i (R.A) da iyalinsa, daga safiyar jiya Asabar (04 Yuli, 2026) wanda ya je gudana yar yanzu tare da halartar miliyoyin mutane masu makoki a filin sallah na Tehran. Shahidin Iran ya sami darajar shahada a ranar Asabar 9 ga Isfand, 1405HS wanda yayi daidai da 10 ga Ramadan 1447HQ wanda ya dace da 28, February 2026M a yayin wani harin ta'addanci na magunyar Amurka da Isra’ila
-
Labarai Cikin Hotuna | Na Taron "Imam Khamene'i; Jagoran Gwagwarmaya Na Har Abada"
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: Tawagogi daga Majalisar Malaman Shi'a na kasashen duniya da wasu malamai da manyan 'yan Shi'a, tare da shugabanni da masana na duniyar Musulunci da shugabannin fagen gwagwarmaya, sun halarci wannan taron na kasa da kasa mai taken "Imam Khamene'i; Jagoran Gwagwarmaya Na Har Abada." An gudanar da wannan taron a ranar Asabar 04 Yuli a dakin taron shugabannin Tehran tare da halartar shugaban ƙasa mai girma.
-
Labarai Cikin Hotuna | Halartar Majalisar Malaman Shi'a Ta Afganistan A Taron "Imam Khamene'i; Jagoran Gwagwarmaya Na Har Abada"
Labarai Cikin Hotuna | Halartar Majalisar Malaman Shi'a Ta Afganistan A Taron "Imam Khamene'i; Jagoran Gwagwarmaya Na Har Abada"
-
Rahoto Cikin Hotuna | Na Halartar Mililyoyin Al’umma Taron Bankwana Da Jagora Shahidin Juyin Juya Hali - 2
An fara taron bankwana da Shahid Ayatullah Sayyid Ali Khamene'i (R.A) da iyalinsa, daga safiyar yau Asabar (04 Yuli, 2026) tare da halartar miliyoyin mutane masu makoki a filin sallah na Tehran. Shahidin Iran ya sami darajar shahada a ranar Asabar 9 ga Isfand, 1405HS wanda yayi daidai da 10 ga Ramadan 1447HQ wanda ya dace da 28, February 2026M a yayin wani harin ta'addanci na magunyar Amurka da Isra’ila.
-
Yadda Kafofin Yada Labaran Larabci Suka Yada Tarukan Bankwana Da Shahidin Jagoran Musulunci
Kafofin yada labarai na duniyar Larabawa tun daga Yemen da Lebanon zuwa Iraki da Qatar, sun gudanar da cikakken rahoto kaitsaye na taron bankwana da jana'izar shahidin jagoran juyin juya hali, tare da bayyana wannan taro a matsayin "Jana'izar Ƙarni," sun haskaka halartar miliyoyin mutane, sakonnin tsayin daka da kasancewar kwamitocin kasashen waje daga kusan kasashe 100, kuma sun ɗauki shi a matsayin alamar ci gaba da hanyar juyin juya halin Musulunci da kuma jigon gwagwarmaya.
-
The Independent: An Shirya Tsare-Tsare Masu Yawa Don Jana'izar Gawar Shahidin Jagoran Iran
Jaridar Ingila The Independent a cikin wani rahoto, yayin da take yin nuni ga fara tarukan tunawa da jana'izar gawar Ayatullahil-Uzma Sayyid Ali Khamene'i, Shahidin jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran, ta ba da rahoton tsare-tsare masu yawa na tsaro, zirga-zirga da takaita sararin samaniyar Tehran don gudanar da wannan taron na ƙasa, kuma ta rubuta cewa an dakatar da ayyukan yau da kullun a babban birnin.
-
Jami'an Kasashe Waje Sun Isar Da Juyayin Shahadar Jagoran Juyin Juya Hali Ga Al'ummar Iran Na
Ganawar Ministan HW Iran Da Jami'an Kasashe Duniya Daban-Daban A Tehran
Jami'an kasashe daban-daban na duniya da suka yi tafiya zuwa Tehran don halartar taron jana'izar shahidin jagoran juyin juya halin Musulunci, sun gana da Sayyid Abbas Araghchi, Ministan Harkokin Wajen Iran, tare da yin tattaunawa, kuma sun isar da sakonnin juyayi da hadin kai ga gwamnati da al'ummar Iran, tare da jaddada shirye-shiryensu don haɓaka dangantaka da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Cikakken Rahoto Na Yadda Al'umma Suke Bankwana Na Tarihi Ga Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Filin Sallah Na Tehran + Bidiyo Da Hotuna
Tun daga safiyar yau an buɗe ƙofofin filin sallah na Tehran ga al'umma masu nuna makoki da masu neman fansar jinin Imam Shahidi, don fara rana ta biyu na shirye-shiryen bankwana da jana'izar, da kuma rana ta farko na bankwana na al'umma da Imaminsu.
-
Hizbullah Na Lebanon Za Ta Gudanar Da Taron Tunawa Da Shahidin Jagoran Juyin Juya Hali A Dahieh Beirut
Ƙungiyar Hizbullah ta Lebanon ta sanar da shirya bikin tunawa da jagora shahidin juyin juya halin Musulunci a Dahieh ta kudancin Beirut, kuma ta buƙaci jama'ar Lebanon su halarci wannan bikin da za a gudanar da yammacin ranar Laraba mai zuwa.
-
Me Taswirar Bankwana Ta Imam Khamene'i Ke Nufi Daga Tehran Zuwa Karbala Da Mashhad?
Iran ba ta gudanar da bankwana da jagora marigayi Ali Khamene'i a birni ɗaya ba, sai dai, ta hanyar wata hanya da ke ɗaukar mako guda, wadda ta fara daga Tehran a matsayin cibiyar gwamnati, ta ratsa Qom inda cibiyar makarantar addini take, sannan ta wuce Najaf da Karbala a Iraki inda tunanin Shi'a ke tsallake iyaka, kafin ta ƙare taron a Mashhad, garin da aka haife shi kuma wurin da ke dauke da kabarin Imam Raza As.
-
Rahotonnin Kafofin Yada Labaran Turanci Ga Tarukan Girmamawar Shugabannin Kasashe Ga Gawar Jagora Shahidi
A gab da gudanar da jana'izar tarihi mai girma na gawar jagora shahidi, kafofin yada labarai kasashen waje, tare da ɗaukar hotunan halartar jami’an diflomasiyya na shugabannin duniya a Tehran, sun ɗauki wannan taron a matsayin babban shiri na ɗaya daga cikin manyan tarurruka na 'yan shekarun baya, da ke alamata isar da saƙon tsayin daka.
-
Rahoto Cikin Bidiyo | Halartar Medvedev Tehran Don Taron Bankwana
Mataimakin shugaban majalisar tsaro na Tarayyar Rasha, a matsayin wakili na musamman na Putin, ya shigo Iran don halartar taron bankwana da jagora shahidin juyin juya halin Musulunci.