-
Labarai Cikin Hotuna Na Karancin Ruwan Sha A Khan Yunis
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti As - ABNA ya bayar da rahoton cewa: bayan ci gaba da hare-haren da sojojin yahudawan sahyuniya suke kaiwa a yankuna daban-daban na Gaza, da wuya ake samu ruwan sha mai tsafta a birnin Khan Yunus, wanda ya zamo Palasdinawa mazauna wannan birnin dole sai sun dauki sa'o'i akan layi a kowace rana don samun ruwan tsaft
-
Labarai Cikin Hotuna Na Kawata Birnin Sana'a Da Koren Kal A Jajiberin Maulidin Manzon Allah (SAW)
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti As - ABNA - ya habarta cewa: al’ummar kasar Yemen a birnin San’a da wasu lardunan kasar na shirin gudanar da bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW) ta hanyar fente motocinsu da kore, tare da yin ado da kayan ado da sanyawa tituna korayen tutoci da fitulu. San’a ta bunkasa da jerin gwanon daruruwan motoci da aka yi wa ado da take masu haske da kore domin murnar zagayowar ranar haihuwar Manzon Allah (SAW).
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Zaman Makokin Wafatin Manzon Allah (SAW) A Birnin Stockholm Na Kasar Sweden
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti As - ABNA - ya kawo maku rahoton cewa: an gudanar da zaman makokin wafatin manzon Allah (s.a.w) a cibiyar Imam Ali (a.s.) da ke birnin Stockholm na kasar Sweden tare da halartar gungun masoya Ahlul Baiti (a.s.).
-
Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makoki Akwanaki Goma Na Karshen Watan Safar A Kauyen "Bajgah" Da Ke Birnin Balkhab Na Kasar Afganistan.
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarto maku cewa: an gudanar da zaman makoki a cikin kwanaki goma na karshen watan Safar a kauyen "Bajgah" da ke birnin Balkhab na kasar Afganistan. A cikin wannan taron na Hujjatul-Islam wa Muslimin, Sayyid Haidar Hashimi, limamin 'yan Shi'a na Juma'a a Mazar-e-Sharif ne ya gabatar da jawabi.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Zaman Makoki A Kwanakin Karshe Na Safar A Kabul
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarto maku cewa: an gudanar da zaman makokin wafatin manzon Allah (SAW) da shahadar Imam Hasan Mujtabi da Imam Rida As, bisa daukar nauyin cibiyar (Huriyyatul Insiyya) A cikin Babbar Husainiya da ke ganuwar Fathullah a Kabul.
-
Bisa Daukar Nuyin Majalisar Ahlul Baiti (AS);
Ayatullah Ramezani: Arba'in Na Nufin Ingantaccen Ruwayar Nasara Da Budi Mai Girma + Hotuna Da Bidiyo.
An gudanar da taron kasa da kasa na An gudanar da taron kasa da kasa mai taken "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" tare da taron manema labarai na "Karbala Dariqul-Aqsa", tare da jawabin Ayatullahi "Ramazani", Sheikh "Ibrahim Zakzaky" da Hujjatul Islam "Raja Naser Abbas Jafari", a Karbala Mu'alla.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Mai Taken "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" A Karbala Mu'alla (3)
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: An gudanar da taron kasa da kasa mai taken: "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" tare da taron yada labarai na "Karbala Tariqul Aqsa” wanda ya samu halartar manyan ma’abota addini, masu fafutukar al'adu da yada labarai daga kasashe daban-daban na duniya, a yammacin ranar Asabar - 24 ga watan Agusta 2024 karkashin jagorancin Majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya a Karbala Mu’alla kasar Iraki.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Mai Taken "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" A Karbala Mu'alla (2)
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: An gudanar da taron kasa da kasa mai taken: "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" tare da taron yada labarai na "Karbala Tariqul Aqsa” wanda ya samu halartar manyan ma’abota addini, masu fafutukar al'adu da yada labarai daga kasashe daban-daban na duniya, a yammacin ranar Asabar - 24 ga watan Agusta 2024 karkashin jagorancin Majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya a Karbala Mu’alla kasar Iraki.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Da Taron Kasa Da Kasa Mai Taken "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" A Karbala Mu'alla (1)
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: An gudanar da taron kasa da kasa mai taken: "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" tare da taron yada labarai na "Karbala Tariqul Aqsa” wanda ya samu halartar manyan ma’abota addini, masu fafutukar al'adu da yada labarai daga kasashe daban-daban na duniya, a yammacin ranar Asabar - 24 ga watan Agusta 2024 karkashin jagorancin Majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya a Karbala Mu’alla kasar Iraki.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Muzaharar Juyayin Arbaeen Din Imam Husaini As A Abuja, Najeriya
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: dubun dubatar mabiya mazhabar shi'a a Najeriya sun gudanar da gagarumin tattakin Arbaeen na shahadar Imam Husaini As da nuna goyon bayan al'ummar Palastinu a birnin Abuja na Najeriya.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Gudanar Tattakin Arbaeen Da Nuna Goyon Baya Ga Al'ummar Falasdinu A Malumfashi, Nigeriya
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: dubun dubatar mabiya mazhabar shi'a a Najeriya sun gudanar da gagarumin tattakin Arbaeen na shahadar Imam Husaini As da nuna goyon bayan al'ummar Palastinu a birnin Malum Fashi na Najeriya.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Tattakin Barranata Daga Ma'abuta Girman Kai Da Goyon Bayan Al'ummar Gaza Da Ake Zalunta A Karbala
Wannan tattakin dai ya samu halartar kungiyoyin jama'a daga kasashe daban-daban da kuma jawaban 'yan gwagwarmaya daga kasashen Iraki, Labanon, Tunisiya da kuma Yemen.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Makokin Arbaeen Husaini A Birnin Antwerp Na Kasar Belgium
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: an gudanar da taron zaman makokin Arbaeen din Imam Husain (a.s) da shahidan Karbala a birnin Antwerp na kasar Beljiyam.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Isar Masu Tattakin Arba'in 'Yan Najeriya Haram Imam Husaini As
Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti As Abna ya habarto maku cewa: Dubban Mabiya Shi'a Na Najeriya sun isa cikin Raudar Sayyadi Husaini (AS) Bayan Shafe Kwanaki 5 Suna Tattaki Zuwa Karbala Daga Najab Na Ƙasar Iraqi.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Tattakin Arbaeen Da Goyon Bayan Al'ummar Falasdinu A Malumfashi, Nigeria
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: Tare da halartar dinbin jama'a daban-daban ana ci gaba da gudanar da gagarumin tattaki Arbaeen mai dauke da nuna goyon bayan al'ummar Palastinu a birnin Malumfashi da ke Najeriya.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Shahidai, Majagaba Da Mazajen Fama A Tattakin Arbaeen
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: a kowace shekara shahidan su ne kan gaba a tattakin Arba'in, kuma sunaye da hotunan shahidan da ba su kirguwa zaka gansu daga kasashe daban-daban a cikin maukibobi da kuma jerin tattakin Arba'in na daukar ido sosai da ingancin ruhinsu. Haka nan ana yawan gudanar da ziyarar arbaeen a madadin shahidan.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Halartar Yara Kanana A Tattakin Arbaeen
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: Yara Kanana sum ba’a barsu a bay aba domin sun halarci tattakin Arbaeen domin nuna jimaminsu ga Shahadar Aba Abdullah Husain (A.S) tare da iyalansa da sahabbansa.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Ayyukan Dare Na Maukibi Mai Lamba 1 Na Ashura International Foundation
Hotunan ayyukan tuntuba da hidima a a tattakin Arbain na gidauniyar Ashura International Foundation wadda take ci gaba da gudana a cikin tsakar dare.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Gudanar Da Tattakin Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Daga Najaf Zuwa Karbala
Waɗannan wasu daga cikin hotunan ne da aka dauka a safiyar yau alhamis daga Najaf zuwa Karbala, Jagoran harkar musulunci a Nigeria yayi wannan tattakin ya karaso zuwa wajan da aka kafa Maukibinsa wanda Ofishin Jagora Sayyid ibraheem Al'Zakzaky (H) dake kan hanyar Najaf da Karbala Amudi na 1117 suka kafa don hidimtawa Maziyarta Imam Husain (as)
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Fara Tattakin Yankin Kaduna Zuwa Zaria Da Ke Najeriya
Kamfanin Dillancin Labaran Kasa Da Kasa Na Ahlul-Bait (A.S) Ya Kawo Maku Rahoton Cewa: Kamar Yadda Shafin Labara Na Abuja Struggle Reporters Ya Fitar An Fara Gudanar Da Tattakin Yaumu Arba'in Na Imam Husain (A.S) Na Yankin Kaduna Zuwa Zaria Wanda Ya Fara Gudana A Yau Laraba 21 Ga Watan Agusta 2024/1446H. 21/8/2024
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Taron Arbaeena Husaini Mai Taken; Taron Arbaeen Da Samar Da Wayewa Da Dunkulewar Duniya A Karbala Mu'alla
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: An gudanar da taro mai taken "Taron Arbain Din Husaini Da samar wayewa da dunkulewar duniya" an gudanar da shi ne a wannan gari madaukaki da kokarin mataimakin majalissar Ahlul-baiti ta duniya tare da halartar gungun daliban jami'ar Ahlul Baiti da suka ziyarci birnin Karbala domin gudanar da aikin ziyarar Arba'in.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Maukibin 'Yan Shi'ar Siriya Akan Hanyar Tattakin Arba'in
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: suma 'yan shi'ar kasar Siriya kamar yadda sauran 'yan Shi'a a duk fadin duniya suke taryar maziyarta Sayyidush Shuhada (a.s) a kan hanyar tattakin Arba'in sun kafa tantuna da maukibi.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Ganawar Sheikh Ibrahim Ya'aqub AlzakzakyDa Shaikh Ahmad Safi
Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) - ABNA- ya habarta maku cewa: Jagora Sayyid Ibraheem Zakzaky(H) ya gana tare da Shaikh Ahmad Safi (shugaban ɓangaren addini na Ataba Husainiyyah) da Shaikh Ahmad Amuli (shugaban makarantun Addini ƙarƙashin Ataba Husainiyyah) tare da wasu ba'adin Malamai na ƙasar Iraqi.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Zanga-Zangar Magoya Bayan Falasdinu A Birnin Toronto Na Kasar Canada
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: wasu adadi mai yawa na 'yan kasar Canada a birnin Toronto sun yi tir da kisan kiyashin da yahudawan sahyuniya suke ci gaba da yi a Gaza tare da neman tsagaita bude wuta cikin gaggawa.
-
Labarai Cikin Hotuna An Kammala Shirya Maukibin Jagora Sheikh Ibrahim Ya'aqub Alzakzaky Ga Masu Tattaki
Kamfanin Dillancin Labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) - ABNA- ya habarta maku cewa: An kammala Shirya Maukibin Ofishin Jagora Sheikh Zakzaky (H) dake kan Hanyar Najaf da Karbala Amudi na 1117 don Hidimtawa Maziyarta Imam Husain (as) Szakzakyoffice SZakzakymaukib Arbaeen2024
-
Labarai Cikin Hotuna Na Zanga-Zangar Al'ummar Koriya Ta Kudu Domin Yin Allah Wadai Da Kisan Kiyashin Da Yahudawan Sahyuniya Suka Yi A Gaza
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: al'ummar kasar Koriya ta Kudu da suka shafe makonni suna shirye-shiryen gudanar da zanga-zangar kin jinin haramtacciyar kasar Isra'ila, sun gudanar da zanga-zanga a yau ranar 15 ga watan Agustan (25 ga watan Murdad) domin nuna kin jininsu ga laifukan da gwamnatin sahyoniyawan ta ke yi wa mutanen Gaza da ake zalunta.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Gudanar Da Zaman Makokin Shahadar Imam Hasan (A.S.) Da Sayyida Ruqayyah (A.S) A Kasar Sweden.
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: An gudanar da zaman makokin Imam Hasan Mojtabi (a.s) da kuma Sayyida Ruqayyah (a.s) tare da halartar gungun Ahlul Baiti (a.s.) mabiya a Husainiyar Amirul Mu’uminina Ali As da ke birnin Gothenburg na kasar Sweden’ Gothenburg shi ne birni na biyu mafi girma a kasar ta Sweden.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Yin Allah Wadai Da Yadda Norway Ke Da Hannu A Kisan Kiyashin Da Isra'ila Ke Yi A Gaza
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: Al’umma da dama daga cikin magoya bayan Falasdinu sun yi Allah wadai da yadda Norway ke da hannu a kisan kiyashin da Isra'ila ke yi a Gaza ta hanyar gudanar da wani gangami.
-
Rahoto Cikin Hotuna Na Ganawar Masu shirya Tattakin Arbaeen da Allamah Shaikh Zakzaky a Abuja
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: Kwamitin masu shirya tattakin Arbaeen sun gana da Allamah Sheikh Ibrahim Zakzaky a gidansa da ke Abuja.
-
Labarai Cikin Hotuna Na Yadda Yaran Suke Yiwa Maziyarta Imam Hussain (A.S.) Hidima.
Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: Taron Arbaeen na Imam Husaini (As) na daya daga cikin manya-manyan taruka masu kayatarwa da ban sha'awa na addini wanda a ko da yaushe ake baje kolin kyawawan siffofi da halaye na sadaukar da kai da tausayawa da ikhlasi da imani.