Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: a kowace shekara shahidan su ne kan gaba a tattakin Arba'in, kuma sunaye da hotunan shahidan da ba su kirguwa zaka gansu daga kasashe daban-daban a cikin maukibobi da kuma jerin tattakin Arba'in na daukar ido sosai da ingancin ruhinsu. Haka nan ana yawan gudanar da ziyarar arbaeen a madadin shahidan.

24 Agusta 2024 - 05:51