Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: An gudanar da taron kasa da kasa mai taken: "Gwagwarmaya, Tabbatuwa Da Farkawa" tare da taron yada labarai na "Karbala Tariqul Aqsa” wanda ya samu halartar manyan ma’abota addini, masu fafutukar al'adu da yada labarai daga kasashe daban-daban na duniya, a yammacin ranar Asabar - 24 ga watan Agusta 2024 karkashin jagorancin Majalisar Ahlul Baiti (AS) ta duniya a Karbala Mu’alla kasar Iraki.
28 Agusta 2024 - 01:52
News ID: 1481211