Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya kawo maku rahoton cewa: An gudanar da taro mai taken "Taron Arbain Din Husaini Da samar wayewa da dunkulewar duniya" an gudanar da shi ne a wannan gari madaukaki da kokarin mataimakin majalissar Ahlul-baiti ta duniya tare da halartar gungun daliban jami'ar Ahlul Baiti da suka ziyarci birnin Karbala domin gudanar da aikin ziyarar Arba'in.

21 Agusta 2024 - 19:18