Hotunan ayyukan tuntuba da hidima a a tattakin Arbain na gidauniyar Ashura International Foundation wadda take ci gaba da gudana a cikin tsakar dare.
Kamfanin dillancin labaran kasa
da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: Ya kamata a lura da cewa maukibin
gidauniyar suna ba da hidimar al'adu da jin dadin jama'a – masu tattakin
Arbaeen, kamar amsa tambayoyin addini, nasiha, rarraba litattafai na yara da na
aikin Ziyarar Arbaeen a cikin harsunan Larabci da Farisanci, Intanet kyauta,
rarraba tutoci masu alaka da Arbaeen, sanyaya da hutawa da shayarda ruwa, rabon
abinci Da... suna masu hidimtawa ga masu ziyarar Arbaeen Husaini.
Hotunan da ke sama suna da alaka ne da yammacin ranar 21 ga Agusta, 2024, a maukibi mai 1 a Titin Al-Baroudi, Karbala, Mu'alla.