Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) ya habarta maku cewa: An gudanar da zaman makokin Imam Hasan Mojtabi (a.s) da kuma Sayyida Ruqayyah (a.s) tare da halartar gungun Ahlul Baiti (a.s.) mabiya a Husainiyar Amirul Mu’uminina Ali As da ke birnin Gothenburg na kasar Sweden’ Gothenburg shi ne birni na biyu mafi girma a kasar ta Sweden.
15 Agusta 2024 - 06:56
News ID: 1478726