ABNA Hausa
  • Dukkan labarai
  • Labaran Duniya
    • Yammacin Asiya
    • Asiya Ta Tsakiya
    • Gabashin Asiya
    • Turai
    • Amurka
    • Afirka
  • Tekuna
  • Labaran Cikin Gida
  • Iran
  • Shafuka Mabanbanta
    • Hotuna
    • Bidiyoyi
    • Labarai Kaitsaye
    • Kartun
    • Labarai Maraji’ai
  • Labaran Majalisar Ahlul Bayt As
  • Abubuwa Daban-Daban
    • Taruka Da Sanarwowi
    • Fasahohi
العربية English فارسی Türkçe اردو Español bahasa Indonesia हिन्दी français 汉语 русский Deutsch Melayu Hausa বাংলা Азәрбајҹан Азәрбајҹан әлифбасы Kiswahili မြန်မာဘာသာ bosanski português سورانی 日本語 Kurmancî Pilipinas Тоҷик italiano 한국어
×
filterToday News
  • Amurka Ta Kai Hari Arewacin Yemen

    Amurka Ta Kai Hari Arewacin Yemen

    Dakarun kasar Yemen sun jaddada cewa, za su ci gaba da tinkarar hare-haren wuce gona da irin na Amurka da kuma hana zirga-zirgar jiragen ruwa na Isra'ila har sai an daina kai hare-hare a zirin Gaza gaba daya, tare da kawo karshen mamaye yankin.

    2025-03-23 08:57
  • Imam Ali As A Wasiyyarsa Ga Tarihi Da Dukkan Mutane.

    Imam Ali As A Wasiyyarsa Ga Tarihi Da Dukkan Mutane.

    Wasiyyar Imam Ali (amincin Allah ya tabbata a gare shi) na daya daga cikin manya-manyan nassosin Musulunci wadanda suka kunshi darussa na dabi'a, zamantakewa da siyasa, kuma haske ne mai shiryarwa ba ga 'ya'yansa da sahabbansa kawai ba, har ma ga dukkan mutane masu neman gaskiya da adalci.

    2025-03-23 05:05
  • Bidiyon Zanga-Zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinu A Marokko

    Bidiyon Zanga-Zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinu A Marokko

    Bidiyon Zanga-Zangar Nuna Goyon Bayan Falasdinu A Marokko

    2025-03-22 11:29
  • Bidiyoyin Zanga-Zangar Nuna Goyon Bayan Gaza A Biranen Turai

    Bidiyoyin Zanga-Zangar Nuna Goyon Bayan Gaza A Biranen Turai

    An gudanar da zanga-zanga a birane daban-daban na kasashen Turai domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastinu a zirin Gaza.

    2025-03-22 11:07
  • Shekaru 21 Da Shahadar Sheikh Ahmed Yassin

    Shekaru 21 Da Shahadar Sheikh Ahmed Yassin

    A yau Asabar ne ake cika shekaru 21 da shahadar jagoran gwagwarmayar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas Sheikh Ahmed Yassin wanda jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila suka kashe bayan ya gabatar da sallar asubahi.

    2025-03-22 10:43
  • Bidiyon Wata Ganawar Jagora Da Sheikh Ahmad Yassin 

    Bidiyon Wata Ganawar Jagora Da Sheikh Ahmad Yassin 

    Wannan bidiyon an yaɗa shi bisa munasabar zagayowar ranar shahadar Sheikh Ahmed Yassin, wanda ya kafa kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palastinu, Hamas

    2025-03-22 09:09
  • An Shafe Dare Uku Ana Zanga-Zanga A Turkiyya Duk Da Gargaɗin Da Erdogan Ya Yi + Bidiyo

    An Shafe Dare Uku Ana Zanga-Zanga A Turkiyya Duk Da Gargaɗin Da Erdogan Ya Yi + Bidiyo

    An kama mutane 343 bayan zanga-zangar da aka yi a daren jiya a Turkiyya

    2025-03-22 08:45
  • Allamah Sheikh Zakzaky {H}: Zaluntar Rarrauna; Shi Ne Zaluncin Da Ya Fi Muni

    Allamah Sheikh Zakzaky {H}: Zaluntar Rarrauna; Shi Ne Zaluncin Da Ya Fi Muni

    2025-03-22 08:05
  • Hizbullah: Ba Mu Da Alaƙa Da Harin Da Aka Kai Arewacin Falasdinu

    Hizbullah: Ba Mu Da Alaƙa Da Harin Da Aka Kai Arewacin Falasdinu

    Kungiyar Hizbullah ta jaddada kudurinta na cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta da kuma goyon bayan gwamnatin kasar Labanon wajen tinkarar wannan mummunan tashin hankali da yahudawan sahyuniya suke yi kan kasar Labanon.

    2025-03-22 05:49
  • Gagarumar Zanga-Zangar Aka Tel Aviv Da Jerusalem Na Neman Kawo Ƙarshen Yaƙi Da Musayar Fursunoni 

    Gagarumar Zanga-Zangar Aka Tel Aviv Da Jerusalem Na Neman Kawo Ƙarshen Yaƙi Da Musayar Fursunoni 

    Rikici ya barke tsakanin sojojin yahudawan sahyoniya da masu zanga-zangar yahudawan sahyoniya a Tel Aviv 

    2025-03-21 05:12
  • Bidiyo Yadda Tankunan Sojojin Isra'ila Ke Shiga Gaza

    Bidiyo Yadda Tankunan Sojojin Isra'ila Ke Shiga Gaza

    Tankunan sojojin Isra'ila sun shiga zirin Gaza domin ci gaba da yaƙin kasa gaba da gaba tare Dakarun gwagwarmaya

    2025-03-21 04:43
  • Fim Ɗin "Muawiyah", Aiwatar Da Tsarin Wahabiyawa / Karkatar Hankalin Masu Kallo Maimakon Ba Da Tarihin Gaskiya!

    Fim Ɗin "Muawiyah", Aiwatar Da Tsarin Wahabiyawa / Karkatar Hankalin Masu Kallo Maimakon Ba Da Tarihin Gaskiya!

    Masanan a taron binciken da feɗe Fim din Mu’awiyah sun yi la’akari da babbar manufar shirin da cewa ita ce tsarkake Banu Umayya da Mu’awiyah, da karkatar da tarihi wajen neman yaɗa akidar wahabiyanci, da kammala aikin kwangilar raba kan Shi’a da Sunna.

    2025-03-18 06:15
  • Shugabannin Hamas 5 Da Falasdinawa 412 Sukai Shahada A Harin Isra'ila Na Yau 

    Shugabannin Hamas 5 Da Falasdinawa 412 Sukai Shahada A Harin Isra'ila Na Yau 

    Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a Gaza ta sanar da cewa, ya zuwa yanzu mutane 412 ne suka yi shahada a hare-haren wuce gona da iri da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka zirin Gaza.

    2025-03-18 05:14
  • Sojojin Isra'ila Sun Yi Wa Masallacin Al-Aqsa Ƙawanya

    Sojojin Isra'ila Sun Yi Wa Masallacin Al-Aqsa Ƙawanya

    Sojojin Isra'ila Sun Yi Wa Masallacin Al-Aqsa Ƙawanya/Falasdinawa Sune Garkuwa Mai Ƙarfi Ga Wannan Wurin Mai Tsarki 

    2025-03-17 11:12
  • Yamen Ta Kai Hari Kan Wani Jirgin Ruwan Amurka Da Makamai Masu Linzami

    Yamen Ta Kai Hari Kan Wani Jirgin Ruwan Amurka Da Makamai Masu Linzami

    Dangane da harin da Amurka ta kai, mun kai hari kan jirgin Amurka USS Harry Truman da makami mai linzami 18 na ballistic da na cruise da kuma jirgi maras matuki.

    2025-03-16 10:03
  • Amurka Da Birtaniya Sun Kai Hari Yaman Mutane 31 Sun Yi Shahada

    Amurka Da Birtaniya Sun Kai Hari Yaman Mutane 31 Sun Yi Shahada

    Fararen Hula 132 Ne Suka Yi Shahada Tare Da Jikkata Sakamakon Hare-Haren Da Amurka Da Birtaniya Suka Kai Yaman

    2025-03-16 08:03
  • Mutane 3 Sun Shahada 7 Sun Jikkata A Harin Da Isra'ila Ta Kai Damascus + Bidiyo

    Mutane 3 Sun Shahada 7 Sun Jikkata A Harin Da Isra'ila Ta Kai Damascus + Bidiyo

    Jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai hari a daya daga cikin hedkwatar kungiyar Jihad Islami da ke kasar Siriya

    2025-03-13 05:33
  • ‘Yan Shi'ar Larabawa; Sune Zasu Mallakar Ƙasar Falasɗinu A Nan Gaba

    ‘Yan Shi'ar Larabawa; Sune Zasu Mallakar Ƙasar Falasɗinu A Nan Gaba

    Kasancewar ‘yan Shi’a a yankin Shamaat ya samo asali ne tun fiye da shekaru dubu, kasancewarsu na tsawon shekaru aru-aru da wasu lokuta a tarihi ya kai ga kafa gwamnatocin ‘yan Shi’a, a wani lokaci kuma ya kai ga yawaitar hijira domin gujewa zaluncin ‘yan adawa. Amma a yanzu haka, akwai dimbin ‘yan Shi’a a wannan kasa da aka kwace, wadanda ya kamata a ce su ne za su zama mazauna wannan kasa a nan gaba bayan rugujewar sahyoniyanci.

    2025-03-13 05:15
  • Jagora: Ikirarin Da Amurka Ke Yi Na Son Yin Tattaunawa, Yaudarar Jama'a Ne Kawai.

    Jagora: Ikirarin Da Amurka Ke Yi Na Son Yin Tattaunawa, Yaudarar Jama'a Ne Kawai.

    Imam Khamenei A Ganawarsa Da Gungun Daliban Jami'a: Idan Amurka Da Mataimakanta Suka Yi Wauta, Martaninmu Zai Zamo Tabbatacce Ba Makawa.

    2025-03-13 04:02
  • ‘Yan Ta’adda Sun Kai Harin Ta'addanci Kan Jirgin Fasinja A Pakistan

    ‘Yan Ta’adda Sun Kai Harin Ta'addanci Kan Jirgin Fasinja A Pakistan

    Mayakan Balochistan Liberation Army (BLA) sun kai hari kan jirgin kasan Jaffar Express tare da tarwatsa layin dogo, inda suka kashe mutane 21 da dakarun tsaron Pakistan 4.

    2025-03-13 02:31
  • Yamen Ta Fara Gudanar Da Hana Jiragen Ruwan Isra’ila Wuce Tare Nutsar Da Su Cikin Ruwa

    Yamen Ta Fara Gudanar Da Hana Jiragen Ruwan Isra’ila Wuce Tare Nutsar Da Su Cikin Ruwa

    Majiyoyin labarai na Yaman da ke ishara da cewa hare-haren da sojojin ruwan Yaman suke yi kan jiragen ruwan yahudawan sahyoniya bai takaita kawai a kai musu hari ba, har ma sun hada da nutsar da jiragen cikin ruwa

    2025-03-13 02:02
  • Najeriya Zata Ba Wa Al'ummomin Karkara Sabbin Kananan Grid Na Wutar Lantarki

    Najeriya Zata Ba Wa Al'ummomin Karkara Sabbin Kananan Grid Na Wutar Lantarki

    Najeriyar a matsayin kasar da ta fi kowacce kasa yawan al'umma a nahiyar Afirka, tana shirin kara yawan kason da ake samu daga makamashin wutar lantarki da ake samarwa a kasar daga kashi 22% zuwa kashi 50 cikin dari.

    2025-03-12 12:02
  • Birnin Rafah Yana Cikin Mawuyacin Halin Tabarbarewa/Kashi 70 Na Mazaunasa Har Yanzu Suna Gudun Hijira

    Birnin Rafah Yana Cikin Mawuyacin Halin Tabarbarewa/Kashi 70 Na Mazaunasa Har Yanzu Suna Gudun Hijira

    Mashigar ta Rafah ita ce mashigar zirin Gaza daya tilo zuwa kasashen waje, kuma tana da matakukar muhimmanci ga Falasdinawa saboda sabanin sauran mashigogin, ita ba ta karkashin ikon Isra'ila kai tsaye.

    2025-03-12 11:13
  • Kungiyar Hamas Ta Yi Gargadi Kan Laifukan Da Hukumar Falasdinawan Ta Ke Aikatawa

    Kungiyar Hamas Ta Yi Gargadi Kan Laifukan Da Hukumar Falasdinawan Ta Ke Aikatawa

    Kungiyar gwagwarmaya ta Hamas ta yi gargadi game da ci gaba da aikata laifukan da jami'an tsaro na PA ke yi.

    2025-03-12 10:01
  • Hamas: Isra'ila Ba Ta Cika Alkawarinta Na Ficewa Daga Philadelphia Ba

    Hamas: Isra'ila Ba Ta Cika Alkawarinta Na Ficewa Daga Philadelphia Ba

    Mazauna yankunan Falasdinawa da aka mamaye suna goyon bayan tattaunawa kai tsaye tsakanin Washington da Hamas

    2025-03-12 09:52
  • Yadda Al’ummar Kasar Yaman Suka Fito Domin Nuna Goyon Bayansu Ga Matakin Sojojin Kasar

    Yadda Al’ummar Kasar Yaman Suka Fito Domin Nuna Goyon Bayansu Ga Matakin Sojojin Kasar

    Al'ummar kasar Yemen sun nuna goyon bayansu ga matakin da sojojin kasar suka dauka kan gwamnatin sahyoniyawa na ci gaba da kai hare-hare ga jiragin ruwan Isra’ila

    2025-03-12 01:50
  • Kungiyoyin Gwagwarmayar Falasdinu Sun Goyi Bayan Yaman Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Ga Jiragen Ruwan Isra’ila

    Kungiyoyin Gwagwarmayar Falasdinu Sun Goyi Bayan Yaman Na Ci Gaba Da Kai Hare-Hare Ga Jiragen Ruwan Isra’ila

    Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya yi gargadin a yammacin ranar Juma'a cewa idan har gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ba ta kawo karshen kawanya da kuma barin gudanar ayyukan jin kai da ake kai wa Gaza cikin kwanaki hudu masu zuwa ba, to kungiyar za ta koma aikin sojan ruwa a kan Isra'ila.

    2025-03-12 01:26
  • An Kafa "Ƙungiyar Al'adu Ta Iran" A Ghana

    An Kafa "Ƙungiyar Al'adu Ta Iran" A Ghana

    Domin samar da hanyar sadarwa tsakanin daliban Ghana da suka kammala karatun jami'o'in Iran da kuma amfani da karfin gida wajen raya alakar Tehran da Accra, an kafa cibiyar kungiyar al'adu ta Iran a Ghana.

    2025-03-11 13:39
  • Labarai Cikin Hotuna |Na Yadda Al’ummar Gaza Suke Yin Buda Baki A Cikin Kufai

    Labarai Cikin Hotuna |Na Yadda Al’ummar Gaza Suke Yin Buda Baki A Cikin Kufai

    Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Baiti (AS) - ABNA ya habarta cewa, al’ummar Palastinawa masu yawan gaske a birnin Tel Al-Hawa da ke yammacin zirin Gaza sun yi buda baki a rukuni-rukuni a na kfan gidajensu da Isra;ila ta rusa.

    2025-03-11 09:58
  • Iran Da Rasha Sun Fara Aikin Hadin Gwiwa Don Gano Sinadarin Lithium Na Iran

    Iran Da Rasha Sun Fara Aikin Hadin Gwiwa Don Gano Sinadarin Lithium Na Iran

    Kasashen Iran da Rasha sun fara hadin gwiwa don gano albarkatun lithium a Iran. Ya zuwa yanzu, an gano adadin wannan karafa a cikin lardunan Qum, Isfahan, da Semnan. Kwararru na Rasha da manyan dakunan gwaje-gwaje na kasar su ma sun shiga cikin wadannan binciken.

    2025-03-11 09:35
  • Previous
  • 1
  • 2
  • 3
  • Next
Kamfanin dillancin labarai na Ahlul Baiti; Abna Muryar 'yan shi'a marasa kafar yada labarai
Desktop version Mobile version

Ya halatta anfani da batutuwan kamfanin ba tare da ambaton madogara ba.

Nastooh Saba Newsroom