Jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai hari a daya daga cikin hedkwatar kungiyar Jihad Islami da ke kasar Siriya
Majiyoyin yada labarai sun rawaito cewa jiragen yakin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai hari kan daya daga cikin helkwatar kungiyar Islamic Jihad ta Falasdinu a Damascus babban birnin kasar Siriya.

Your Comment